Dan wasan Ghana Gyan ya yi ritaya daga kwallon kafa

0
Dan wasan Ghana Asamoah Gyan wanda mai rike da tarihin zira kwallaye fiye da kowa  ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan...

RMAFC Ta Musanta Batun Karawa Tinubu, Shattima, Gwamnoni Da Sauransu Albashi

0
Hukumar tattara kudaden shiga da raba kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da...

Tinubu Ya Amince da Sake Bude Iyaka Domin Shigo da Motoci

0
Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri, Ibrahim Musa, a jiya, ya bayyana cewa Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da sake bude kan iyakar Seme...

Mukaddashin sufeton yan sanda Egbetokun Ya kama aiki a Hedikwatar Rundunar

0
Mukaddashin Sufeto Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun a ranar Laraba ya fara aiki a hedikwatar rundunar da ke Abuja. Idan dai za a iya...

Ku Bayyana Kadarorinku Yanzu, Gwamnan Kano Ya Fadawa Kwamishinonin

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya umurci daukacin wadanda aka nada na kwamishinoni 19 da...

Gwamnan Kano Ya Maida Muhuyi Magaji A Matsayin Shugaban Hukumar Yaki Da Rashawa

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya amince da mayar da Barr. Muhyi Magaji Rimin Gado...

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Karin Albashi 114% Ga Tinubu, Shettima, Gwamnoni, Da Sauransu.

0
Hukumar Kula da Harakokin Kudi, (RMAFC) ta amince da karin kashi 114 na albashin zababbun ‘yan siyasa da suka hada da shugaban kasa, mataimakin...

Gwamnan Cross River, Otu sanya dokar hana babura a Calabar

0
Gwamnan jihar Kuros Riba, Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin haramta duk wani babura na kasuwanci a cikin babban birnin Calabar. Hakan ya fito...

Attajirin Afirka ta Kudu ya maye gurbin Dangote a matsayin wanda ya fi kowa...

0
Shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote,ya rasa matsayinsa  ya zama na biyu a cikin jerin attajirin da suka fi kowa kudi a Afirka bayan da...

An Ga Sabon Wata Yayin Da Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ranar Sallar Eid-Al-Kabir

0
  Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bayyana cewa ranar Litinin 19 ga...