An bukaci gwamnatin tarayya da kada ta hana tuka babura
Shugaban kungiyar All okada Union Forum na karamar hukumar Gwagwalada da ke babban birnin tarayya Abuja, Malam Kabir Dahiru, ya roki gwamnatin tarayya da kada...
‘Yan sanda sun fatattaki ‘yan ta’adda a Katsina, sun kwato dabbobi
Ana fargabar an kashe ‘yan ta’adda da dama tare da raunata wasu da dama bayan da wata tawagar jami’an ‘yan sanda suka dakile harin...
Buhari Ya Kaddamar da Majalisar kawo karshen Maleriya a Abuja
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Najeriya a fadar shugaban kasa...
Yajin aiki: ASUU za ta gana da gwamnatin tarayya a ranar Talata
A yau Talata ne kungiyar malaman jami’o’i za ta gana da wakilan gwamnatin tarayya kan yajin aikin da ta dade tana yi.
Da yake magana...
Yan Bindiga Sun Sace Kwamishina A Nasarawa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Nasarawa, Yakubu Mohammed Lawal.
An ce an sace Lawal ne daga gidansa da...
Nasarawa State Commissioner for Information,culture and tourism Kidnapped.
The Commissioner for Information, Culture and Tourism in Nasarawa State, Yakubu Lawal, has been kidnapped by gunmen who stormed his residence on Monday night...
Kaduna State changed to Zazzau State.
The Senate President Ahmad Lawan has assented the bill and sent to President Buhari for final endorsement.
The bill which was jointly sponsored by Senator...
The Government is doing her best to rescue the remaining 31 Abuja-Kaduna train passengers...
President Muhammadu Buhari’s spokesman, Garba Shehu, has said people should stop blaming the administration and alleging it did nothing to free passengers kidnapped on...
Two Dead,4 injured as terrorist laid ambush around Abuja and Niger State border.
Two members of a vigilante group were shot dead by gunmen suspected to be terrorist. A member of the vigilante simply identified as Ishaku...
An kaddamar da kwamitin ba da shawara kan harkokin yawon bude ido .
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta bayyana cewa yawon bude ido na zamani ya zama babban jigon ci gaban...