We’ll Rescue Zamfara, Atiku Declares While Receiving PDP Governorship Candidate Dr.Dauda Lawal.

0
The presidential candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) and former Vice President Atiku Abubakar has assured the Zamfara PDP Gubernatorial Candidate, Dr. Dauda...

Mutum 560 ne suka anfana da tallafin kudi daga tsarin tallafin NSIP na...

0
Akalla mutane 560 ne suka ci gajiyar tallafin da gwamnatin tarayya ta baiwa marasa karfi a yankin. Rarraba kudin tallafin da aka raba ta hannun...

Akwai yuwuwar karin albashi 100% ga malaman jami’o’i da ke yajin aiki yayin da...

0
Alamu mai karfi na nuna cewa malaman jami’o’in da ke yajin aiki a karkashin kungiyar malaman jami’o’in za su samu karin albashin kashi 100,...

Tinubu Zai Bayyana Shettima a matsayin abokin takarar da A Abuja A Ranar Laraba

0
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu ya sake sanya ranar gabatar da Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin...

Kamfanin NNPC ta amince da karin farashin man fetur zuwa N179/lita

0
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC) Limited ta amince da sake duba farashin mai na Premium Motor Spirit (PMS) daga N165 zuwa N179 kowace...

Yanzu Yanzu: An kashe mutane Biyu, Yayyin da Yan Bindiga da Yan Ta’addan Ansaru...

0
An samu tashin hankali a karamar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna yayin da wasu ‘yan bindiga da ‘yan ta’addan Ansaru suka yi artabu da...

Gwamnatin jihar Kano Ta Rufe Manyan Makarantu 26, Ta Bayyana Dalili

0
  Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya rufe akalla kwalejojin fasahar kiwon lafiya masu zaman kansu guda ashirin da shida...

NYU ta roki Tinubu da kada ya siyasantar da yajin aikin ASUU

0
Kungiyar matasan Najeriya (NYU) ta yiwa Asiwaju Bola Tinubu dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, aniyar sa na shiga tsakani a yajin aikin...

Minister of Defence Major General Bashir Magashi (rtd)disclosed that all Boko Haram inmates in...

0
An unspecified number of all Boko Haram inmates in Kuje Custodial Centre in Abuja have escaped after an attack on the facility on Tuesday...

ABBA KYARI, DARIYE AND NYAME MISSING AFTER GUNMEN ATTACK ON KUJE PRISON.

0
Some high profile inmates at the Kuje Correctional Centre, Abuja may have escaped Tuesday night’s attacks on the facility by some gunmen. The attacks, which...