An yankewa mawaki R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda laifin...

0
An yanke wa mawakin Amurka R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda amfani da matsayinsa na shahara wajen lalata da yara...

Mbappe baya bukatar Neymar a Kungiyar, PSG ta bukace shi da ya tafi

0
PSG ta fadawa daya daga cikin fitattun ’yan wasa Neymar Jr. cewa zai iya barin kulob din a bazara. A cewar RMC Sport, babban yaron...

Sultan Ya Ayyana Ranar Alhamis 1 Ga Watan Zul Hijjah, Asabar Sallah

0
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 30 ga...

Wata babbar kotu a fatakwal ta yanke wa wani saje hukuncin kisa ta hanyar...

0
8Wata babbar kotu a garin Fatakwal a jihar Ribas ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani korarren dan sanda mai suna Sajan...

The sultan of Sokoto Alhaji Abubakar the III had announced the 9th of july...

0
His Eminence the sultan of Sokoto Alhaji Abubakar the III had declared Thursday the 30th of June as the first day of zulhijja. “Eidul Adha...

Mutane 3 sun jikkata yayin da wasu mahara suka hargitsa wajan ansan katin zabe...

0
Mutane 3 ne aka tabbatar sun jikkata a yayin da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a wasu al’ummun karamar hukumar Ilesa ta...

An kama sanata Ekweremadu da matarsa kan zargin yanka sassan jikin mutum

0
Yunkurin ceto rayuwar ‘yar su a jiya ya sa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice Nwanneka, a tsare a birnin...

FCT POLICE REVEAL TRAFFIC DIVERSION POINTS AS PART OF THE EMPLACED SECURITY ARCHITECTURE FOR...

0
Ref No: AZ:2550/FCT/PPRO/VOL.10/29 Date: 5th June 2022. PRESS RELEASE   FCT POLICE REVEAL TRAFFIC DIVERSION POINTS AS PART OF THE EMPLACED SECURITY ARCHITECTURE FOR THE 2022 APC PRESIDENTIAL...

Jamm’iya mai ci na cikin rudani gabannin zaben tantance gwani,yayin da Atiku Abubakar Ya...

0
  Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya lashe zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da aka kammala a ranar Asabar da...

Dalilin Da Yasa Tambuwal Ya Sauka Wa Atiku inji Kakakin tambuwal

0
Mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben Tambuwal (TCO), Prince Daniel, ya bayyana dalilin da ya sa Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto...