Hukumar EFCC ta ba da beli ga gwamna Obiano.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ba da beli ga tsohon Gwamnar jahar Anambra Mr Willie Obiano bayan ya...
MINISTAN FCT YA YIWA DALIBAN FCT KYAUTA A FASAHA DA KIMIYA..
1. Mai girma. Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya yabawa daliban makarantar sakandiren kimiyyar gwamnati dake yankin Garki,da Gwagwalada a bisa nasarar...
Ziyara akan kasuwanci tsakanin Nahiyar Arab da Najeriya
. Kokarin da Gwamnatin FCT ke yi na ganin an saka hannun jarin kasashen waje kai tsaye zuwa babban birnin tarayya yana samun sakamako...
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, Ya sai fom na tsayawa takaran shugabancin Kasa
Jamm'iyar PDP a taron ta na majalisar zartarwa ta kasa da ta gudanar a Abuja da yammacin larabar da ta gabata, ta bayyana cewa...
ASUU TA KARA TSAWAITA YAJIN AIKI DA SATI TAKWAS.
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makwanni takwas bayan da Gwamnatin Tarayya ta gaza yin gamsasshen magance duk wasu batutuwan...
ASUU TA ZARGI SHUGABA BUHARI,KUMA TA CI ALWASHIN BA ZATA SAKE ZAMA DA GWAMNATIN...
A Yayin da ‘yan Nijeriya ke nuna bacin ran su kan tallafin dala miliyan 1 da shugaban kasa muhammadu Buhari ya bayar ga kasar...
GWAMNATIN JIHAR LEGAS TA RUFE HAVILLAH EVENT CENTRE, INDA AKA YI ANFANI DA MAN...
Hukumar tsaro a jihar Legas da ta Rapid Squad Response sun rufe cibiyar taron Havillah.
Kwamishinan yada labarai da dabaru na jihar Legas Gbenga Omotosho...
Abun mamaki Wata mata ta kashe mijinta da wuka saboda kishi a jihar Nasarawa
Wata matar aure mai suna Atika ta daba wa mijinta wuka har lahira a kan matarsa ta biyu a Angwa Yerima da ke Mararaba...
MATSALAR TSARO,WAZIRIN KATSINA YA AJIYE SARAUTAR SA.
Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa a yau Alhamis 24/2/2022, kamar yadda jaridun Katsina City...
BABBAN KOTUN TARAYYA DA KE ABUJA TA AMINCE DA CI GABA DA TSARE KYARI...
A ranar talata da ta gabata ne,wani babban kotu da ke Abuja,ta ba hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa,izinin ci gaba da...