Mu leka zuwa ga Fitattun matan Nijeriya guda shida da aka zaba a matsayin...
An dade ana muhawara kan inganta shigar mata a harkokin siyasa da shugabanci amma abin sha’awa shi ne, a cikin shekaru 60 da Najeriya...
Yar majalisar wakilai ta shiga jerin maza masu neman kujeran kakkakin majalisar wakilai ta...
Yar Majalisar Wakilai Miriam Onuhoa (APC-Imo) ta bayyana sha’awarta ta tsayawa takarar Shugaban Majalisar Wakilai ta Majalisar Wakilai ta 10 gabanin kaddamar da ita...
Zababben dan majalisar wakilai a mazabar Chibok a jihar Borno ya rasu.
Nuhu Clark, zababben dan majalisar wakilai na mazabar Chibok a majalisar dokokin Borno ya rasu.
An ruwaito cewa Clark, wanda ke karbar magani a Indiya,...
Jam’iyyar PDP ta jihar Zamfara ta tayar da kura, inda ta zargi APC na...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara ta koka kan shirin da gwamnati mai mulki ke yi na muzgunawa tare da kame mambobinta.
Idan ba a manta...
YANZU YANZU: Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Nasarawa, Sun Sace Tsohon Mataimakin Gwamna
An sace wani tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Ramhan Nansel, a wata...
Buhari Ya Kori Shugaban NIPC, Saratu Umar
A yammacin ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da nadin Hajiya Saratu Umar a matsayin babbar sakatariyar hukumar bunkasa zuba jari...
DA DUMI-DUMINSA: INEC ta tsayar da ranar zabe a Kebbi, Adamawa, da sauran zabuka...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu domin gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan...
INEC ta kare kwangilar da ta bayar ga kamfani dake da alaka da Binani na...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kare kwangilar buga kayan zabe ga Kamfanin Buga takardu na Binani Printing Press Limited.
Ana zargin kamfanin buga...
Ina Son wadda zasu gaji mulki su cigaba da Yakin Da Cin Hanci Da Rashawa –...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna fatansa na ganin harsashin da gwamnatinsa ta kafa a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa...
Duk da Umarnin da Gwamnan Gombe ya bayar, ‘Yan Sanda sun ki wargaza wuraren...
Duk da umarnin da gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayar na a gaggauta rusa duk wuraren binciken jami’an tsaro a jihar, binciken...












