Wani banki ya Kori ma aikaciyar sa, bayan mare gurbinta da AI
Wata tsohuwar ma’aikaciyar banki mai shekaru 65, Kathryn Sullivan, ta rasa aikinta bayan shekaru 25 tana hidima a Commonwealth Bank of Australia (CBA). An...
Yadda matashi dan shekara 15 ya bayyana cewa ya kashe kakarsa ne Saboda yayyi...
Wani yaro dan shekara 15 dan garin Drobo Gonasua da ke karamar hukumar Jaman ta Kudu ya shiga hannun jami’an tsaro bisa zarginsa da...
Abun mamaki yadda wata mata mai Yaya Shida Ta Fadawa Mijin ta cawa Daya...
Wata ‘yar Najeriya mai ‘ya’ya shida ta amince cewa ta yaudari mijinta tare da daukar ciki ga maza daban-daban.Matar ta bayyana hakan ne a...
‘Mahaukaci’ Ya Kashe Mutane Tara A Adamawa
Wani mai tabin hankali ya kashe akalla mutane tara a jihar Adamawa, kafin daga bisani wasu fusatattun mutane suka yi masa duka har lahira.
News...
Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...
Gwamnatin Legas ta yi karin haske game da binne mutane 103 da ENDSARS ta...
Gwamnatin jihar Legas ta yi martani kan wata takarda da aka wallafa da ke nuna amincewarta da N61,285,000 don gudanar da jana’izar mutane 103...
Wata Budurwa Yar Kasar Norway Ta Zo Najeriya, Ta Auri Dan Banga A Jihar...
Wani mamba na rundunar yan banga Isah Hamma Joda, ya auri Diana Maria Lugunborg, ‘yar kasar Norway a jihar Adamawa, a karshen makon nan.
An ce...
Yan Kasuwar Mai Sun Daidaita Fafunarsu Yayyin Da Farashin Man Fetur Ya Kai N617/Lita
An daga farashin famfon na Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur daga N537/litta zuwa Naira 617/lita a wasu gidajen mai...
Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano
Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...
Jerin shugabannin kasar masu kankantan shekaru a duniya
Jerin sunayen shugabanin mafi karancin shekaru a duniya ya kunshi manyan matasan shugabannin da ke mulkin kasarsu tun suna kanana.
Wasu daga cikin waɗannan shugabannin...











