Ba za mu iya tabbatar ko musanta zargin kama mataimakiyar gwamnan CBN, Aisha Ahmad...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ba za ta iya tabbatarwa ko karyata kame mataimakiyar gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai...
Najeriya Na Bukatar Naira Tiriliyan 21 Don magance matsalar karancin gidaje – Shettima
NIJERIYA na bukatar Naira Tiriliyan 21 domin magance gibin gidaje a kasar, a cewar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima.
Ya bayyana haka ne a yayin...
Biden ya yabawa ‘Karfin Jagorancin’ Tinubu a matsayin Shugaban ECOWAS
SHUGABA Joe Biden, a ranar Lahadi, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan “karfin shugabancinsa” a matsayinsa na shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen...
Wani Plaza Mai Hawa Biyu Da Ke Unguwar Legas Street A Gundumar Garki ...
Wani Plaza mai suna Storey Plaza ya ruguje a daren Laraba a Abuja babban birnin Najeriya a kan titin Legas, unguwar Garki Village a...
Nyesom Wike ya kalubalanci cewa motar kirar Lexus LX300 da yake anfani da...
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi watsi da maganar karya, wani rahoton da aka wallafa a kafafen sada zumunta na yanar gizo...
FCT: Za mu dawo da babban tsarin Abuja, mu ruguza duk wasu haramtattun gine-gine...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Mista Nyesom Wikle ya ce zai rusa duk wasu haramtattun gine-gine a babban birnin tarayya Abuja a wani bangare...
Yan Sanda Sun Haramta Zanga-zangar Titin A Kano
SANARWA
SANARWAR GAGAWA GA JAMA'A DAGA YAN SANDA NA JIHAR KANO!! HANA ZANGA-ZANGAR KAN TITI A JIHAR KANO
Bisa la'akari da samfuran bayanan sirri da ke...
Ana Gudanar Da Bikin Rantsar Da Ministoci A Fadar Shugaban Kasa
Ana gudanar da bikin rantsar da sabbin ministoci 45 da aka nada a babban dakin taro na fadar gwamnatin tarayya, Abuja.
Wannan dai na zuwa...
ECOWAS ta ki amincewa da wa’adin mulkin shekara uku na Nijar
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yi watsi da shirin mika mulki ga gwamnatin Nijar na shekaru uku.
Kwamishinan harkokin siyasa, zaman...
Somaliya ta haramta amfani da TikTok da Telegram
Gwamnatin Somaliya ta haramta amfani da shafukan sada zumunta na TikTok da Telegram, da kuma wata manhajar gasar caca ta yanar gizo, tana mai...