Shugaba Tinubu Zai Rantsar Da Sabbin Ministoci A Ranar Litinin
A ranar litinin ne shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin da aka ba su mukamai.
Hakan na kunshe ne a cikin wata...
JERIN SUNAYEN MINISTOCI DA SHUGABA BOLA TINUBU YA NADA A YAU.
A ranar Laraba ta yau ne shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana sunayen ministocinsa.
A cikin jerin sunayen da wakilinmu ya samu a Abuja, an...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...
Gwamnatin Jihar Abia Ta Hana Zirga Zirgan Babur A Aba, Umuahia
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayar da umarnin hana zirga-zirgar masu tuka babura da aka fi sani da okada a cikin garin Umuahia...
Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...
Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...
Sojojin Nijar za su gurfanar da Mohamed Bazoum a gaban kuliya bisa laifin cin...
Rundunar sojan Nijar ta ce za ta gurfanar da hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum bisa laifin cin amanar kasa, sa'o'i bayan da kungiyar manyan...
Rahotanni sun bayyana cewa El-Rufai ya janye sha’awar zama Minista
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya janye sha’awar sa na kasancewa cikin majalisar ministocin shugaba Bola Tinubu, PREMIUM TIMES za ta iya kawo...