Kwanaki hudu bayan dakatar da Binani, wani kwamitin APC ya dakatar da mataimakin shugaban...

0
KWANA 10 bayan da News Point Nigeria ta fitar da rahoto na musamman cewa, kwamitin zartarwa na karamar hukumar Yola ta Kudu ta dakatar da 'yar...

DA DUMINSA:CBN Ya Umarci Bankuna Da Su Karbi Tsofaffi N500, N1,000

0
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su fara karbar tsofaffin takardun kudi na N500 da N1,000 daga hannun jama’a nan take. Duk da haka,...

Mummunan Zanga-zanga Ta Barke A Legas Kan Sabbin Naira

0
  Zanga-zangar ta barke a wasu yankuna a kan babbar hanyar Legas zuwa Ikorodu a jihar Legas saboda karancin sabbin kudin Naira da kuma wahalhalun...

Wasu yan bindiga sun kai hari cibiyar horaswa na INEC a Anambra

0
  Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari  makarantar sakandare ta Ukpor  wurin da Hukumar Zabe Mai Zaman...

Gwamnatin tarayya Ta Bada Umarnin Rufe Makarantun polytechnic Kan Zabe

0
  A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta umurci dukkanin makarantun polytechnic na kasar nan da su rufe har sai bayan babban zabe mai zuwa.   Wannan...

Emiefele, ya ce kara wa’adin kwanaki na musayar kudade ba lallai bane,yayin da kotun...

0
Gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, a jiya, ya shaidawa jami’an diflomasiyya cewa, tsawaita wa’adin ranar 10 ga watan Fabrairu, na rarraba kudaden...

Gwamnatin tarayya Ta Bada Umarnin Rufe Makarantun polytechnic Kan Zabe

0
A ranar Litinin ne gwamnatin tarayya ta umurci dukkanin makarantun polytechnic na kasar nan da su rufe har sai bayan babban zabe mai zuwa.  Wannan...

Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin rufe jami’o’in kasar na makonni uku domin gudanar...

0
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin rufe jami’o’in kasar na tsawon makwanni uku domin gudanar da zabe mai zuwa. Hukumar kula da jami’o’i ta kasa...

Masarautan jihar bauchi ta yi wa jaruman kannywood aliartwork da jamila nadin sarautan gargajiya

0
Masarautan jihar bauchi ta nada fittaccen jarumi, mai wasan barkwanci kuma dan siyasa Ali Muhd Idris wadda akafi sani da Aliartwork da kuma fitacciyar...

Gwamna Badaru ya nada Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse

0
Gwamna  Muhammad Badaru na Jigawa ya amince da nadin Hameem Sunusi a matsayin sabon Sarkin Dutse.   Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ta ruwaito cewa...