Saturday, September 14, 2024

DA DUMI-DUMIN TA;Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya kori shugabannin hukumomi da kamfanonin...

0
Mai girma ministan babban birnin tarayya, Barista Ezenwo Nyesom Wike CON, ya sauke shugabannin hukumomin babban birnin tarayya, hukumomi da kamfanonin gwamnati na FCTA...

Yan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan jihar Benue

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da kwamishinan yada labarai, al’adu da yawon bude ido na...

Yanzu Yanzu: Gobara Ta Lalata Wani Sashin Kotun Koli

0
Kotun ta ce wani sashe na kotun kolin ya ci wuta a safiyar ranar Litinin, duk da cewa ba a sami asarar rai ba. Jami’in...

Ministan tsaro ya sha alwashin ganin an sako daliban jami’an Zamfara da aka sace

0
Ministan Tsaro, Mohammed Bello Matawalle ya yi Allah wadai da sace dalibai mata na Jami’ar Tarayya da ke Gusau, Jihar Zamfara. Matawalle yayin da ya...

Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’a A Zamfara

0
  Da sanyin safiyar yau Juma'a ne aka sace wasu daliban jami'ar tarayya ta Gusau da ba a tantance adadinsu ba a jihar Zamfara. ‘Yan ta’addan...

Wike Ya Soke Filaye 165 A Abuja

0
Ministan babban birnin tarayya, Barista Nyesom Wike, ya amince da soke wasu filaye 165 a gundumomin babban birnin tarayya, saboda rashin ci gaba. Daraktan yada...

Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad

0
  Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...

Yanzu Yanzu Rundunar Yan sandan jihar kano ta sanya dokar tabaci a fadin Jihar.

0
Yanzu Yanzu Rundunar Yan sandan jihar kano ta sanya dokar tabaci a fadin Jihar Rundunar yan sandan jihar Kano ta Sanya dokar hana shige da...

Shugaba Tinubu Yayi Sabbin Nadi

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin...

Stay connected

65,033FansLike
163,299FollowersFollow
1,971FollowersFollow
27,500SubscribersSubscribe
- Advertisement -

Recent Posts