Thursday, May 2, 2024

Gwamnatin Jihar Abia Ta Hana Zirga Zirgan Babur A Aba, Umuahia

0
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya bayar da umarnin hana zirga-zirgar masu tuka babura da aka fi sani da okada a cikin garin Umuahia...

Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai

0
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...

Hauhawar Farashin Dala: Dillalan Man Fetur Sun Bada Shawarar Karin Kudin Man Fetur Zuwa...

0
Yan kasuwar mai, a ranar Lahadin , sun nuna cewa farashin Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur, zai tashi tsakanin...

Sojojin Nijar za su gurfanar da Mohamed Bazoum a gaban kuliya bisa laifin cin...

0
Rundunar sojan Nijar ta ce za ta gurfanar da hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum bisa laifin cin amanar kasa, sa'o'i bayan da kungiyar manyan...

Rahotanni sun bayyana cewa El-Rufai ya janye sha’awar zama Minista

0
  Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya janye sha’awar sa na kasancewa cikin majalisar ministocin shugaba Bola Tinubu, PREMIUM TIMES za ta iya kawo...

Da Dumi-Dumin ta-Shugaba Bola Tinubu Ya Rubutawa Majalisar Dattawa Akan Shirin Tura Sojoji Jamhuriyar...

0
DA DUMI-DUMI: Tinubu ya rubutawa majalisar dattawa akan shirin tura sojoji Jamhuriyar Nijar Shugaba Bola Tinubu ya sanar da Majalisar Dokokin kasar game da shirin...

Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m

0
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20. Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...

Rundunar sojin saman Najeriya Ba Ta Daukan Ma’aikata – Kakakin

0
  Rundunar sojin saman Najeriya ta yi watsi da wani tallan daukar ma'aikata da ake yadawa a shafukan sada zumunta a matsayin na bogi da...

Karin Farashin Man Fetur: Gwamnatin tarayy Na Aiki Don Sauƙaƙe Radaddin da yan Najeriya...

0
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) George Akume yana tabbatar wa ‘yan Najeriya shirin gwamnati na rage radadin tashin farashin man fetur. Tun bayan cire tallafin man...