Gbajabiamila yayi murabus daga matsayin shugaban majalisar wakilai
TSOHON Kakakin Majalisar, Femi Gbajabiamila ya yi murabus daga Majalisar Wakilai domin ya ci gaba da aikinsa na Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa.
An gabatar...
Rugujewar shatale talen Gidan Gwamnati: Masana sun ce tsarin zai ruguje nan ba...
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya bayyana cewa an rusa shatale talen gidan gwamnati a...
Shugaban Majalisar Dattawa, Akpabio Ya Ziyarci Tinubu
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio a yanzu haka yana fadar shugaban kasa domin ziyartar shugaba Bola Tinubu bayan rantsar da shi a matsayin shugaban...
Abbas Ya Zama Shugaban Majalisar Wakilai
TAJUDDEEN Abbas, dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress, ya zama shugaban majalisar wakilai a wata kuri’ar da aka kada ranar Talata a harabar majalisar...
Da Duminsa: Akpabio Ya Zama zababben Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau mataimakinsa
An zabi dan takarar shugabancin majalisar dattawa na jam’iyyar All Progressives Congress, Godswill Akpabio, a matsayin shugaban majalisar dattawa.
Majalisar dattawa, a ranar Talata, ta...
Yanzu-yanzu: Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta amince da su biya bashi da ake binsa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman majalisar dattawa ta amince da biyan bashin da ake bin sa.
An gabatar da bukatar da shugaba Buhari ya...
Gwamnan Kwara, Abdulrazaq ya zama shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya
GWAMNA Abdulrahman Abdulrazaq na jihar Kwara ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF).
Ya maye gurbin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto wanda...
Ku rantse ba ku saci kudin gwamnati ba, kun gina gidaje-El-Rufai ya kalubalanci tsoffin...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya kalubalanci tsofaffin gwamnonin jihar da su rantse da Alkur’ani mai girma cewa ba su sace dukiyar al’umma ba...
Najeriya ce ta biyu a yawan mace-macen mata masu juna biyu a duniya –...
NIJARIYA a yanzu ita ce ta biyu a cikin kasashen da ke da yawan mace-macen mata masu juna biyu a duniya, wani sabon rahoto...
NAFDAC Ta Dakatar Da Kamfanoni 35 A Kano
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, a ranar Laraba, ta ce ta sanya wa kamfanoni akalla 35 takunkumi a Kano daga...