Kamfanin yada labarai na Abuja ya ikirarin cewa duk da kalubalen cutar korona,ta cimma...
Duk da mummunan tasirin tattalin arzikin da annobar COVID-19 ta haifar a kan harkokin kasuwanci a fadin duniya, Kamfanin Watsa Labarai na Abuja ya...
Ma’aikatar tallace-tallace na DOAS tace ta yi asarar Naira miliyan 500 na kudaden shiga...
Ma’aikatar Tallace-tallacen Waje da Sa hannu (DOAS), Hukumar Babban birnin tarayya ta bayyana cewa gwamnatin ta yi asarar kusan Naira miliyan 500 na kudaden...
19,850 indigent youths across the six Area Councils have been trained and empowered by...
The Federal Capital Territory Administration (FCTA) said it has trained and empowered over 19, 850 indigent youths in the territory.
The mandate secretary, FCT Social...
Abokan ciniki,’yan kasuwa da kamfanoni sun shiga firgici yayin da babban bankin Najeriya ta...
Babban bankin Najeriya ta sanya sabon dokar hana fitar da kudade ga daidaikun mutane da kungiyoyi, wanda zai fara aiki a ranar 9 ga...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 1,sun jikkata 1,tare da sace mutum 7 a...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne a daren ranar Talata sun kai hari a unguwar Arab Road Extension...
SAMUN MAN KOLMANI: MANYAN SHUGABANNI GOMBE SUN YI ZIYARAR GODIYA GA SHUGABAN KASA BUHARI
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe karkashin jagorancin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun je fadar shugaban kasa da...
Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...
Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...
Hukumar NALDA ta ba da tabbacin cewa kasar ba zata fuskanci karancin abinci...
Hukumar bunkasa filayen noma ta kasa NALDA ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa kasar ba za ta fuskanci matsalar karancin abinci ba a shekara...
Malam Muhammad Musa Bello, ya dakatar da aikin ginin Katampe Extension.
A bisa zargin karkatar da aikin babban birnin tarayya Abuja, Ministan babbanbbirnin tarayya Abuja, ya bayar da umarnin dakatar da duk wani aikin share...