Za Mu Sake Binciken Baddakalar Bidiyon Dalar Ganduje – Muhuyi Ya Sha Alwashi
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Barista Muhuyi Magajin Rimin-Gado, ya sha alwashin sake bude binciken...
RMAFC Ta Musanta Batun Karawa Tinubu, Shattima, Gwamnoni Da Sauransu Albashi
Hukumar tattara kudaden shiga da raba kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da...
Tinubu Ya Amince da Sake Bude Iyaka Domin Shigo da Motoci
Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri, Ibrahim Musa, a jiya, ya bayyana cewa Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da sake bude kan iyakar Seme...
Ku Bayyana Kadarorinku Yanzu, Gwamnan Kano Ya Fadawa Kwamishinonin
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya umurci daukacin wadanda aka nada na kwamishinoni 19 da...
Gwamnan Kano Ya Maida Muhuyi Magaji A Matsayin Shugaban Hukumar Yaki Da Rashawa
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya amince da mayar da Barr. Muhyi Magaji Rimin Gado...
Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Karin Albashi 114% Ga Tinubu, Shettima, Gwamnoni, Da Sauransu.
Hukumar Kula da Harakokin Kudi, (RMAFC) ta amince da karin kashi 114 na albashin zababbun ‘yan siyasa da suka hada da shugaban kasa, mataimakin...
Gwamnan Cross River, Otu sanya dokar hana babura a Calabar
Gwamnan jihar Kuros Riba, Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin haramta duk wani babura na kasuwanci a cikin babban birnin Calabar.
Hakan ya fito...
Tinubu Ya Nada Ribadu, Alake da Wasu Mutane Shida A Matsayin Masu Bashi Shawara...
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin mutane takwas a matsayin masu ba shi shawara na musamman.
Sanarwar hakan na kunshe ne a cikin wata...
Abdulkarim Chukkol Ya Zama Mukaddashin Shugaban Hukumar EFCC
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta ce biyo bayan dakatar da Mista Abdulrasheed Bawa, a matsayin Shugaban Hukumar da...
Tinubu Ya Sa Hannu Kan Dokar Kare Bayanai
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kare bayanan Najeriya, 2023 ta zama doka.
Dokar Kare bayanai ta Najeriya, 2023 ta ba da tsarin...












