Yadda Ake hada Miyan Taushe Mai Dadi.
Kuna da bukukuwa da kuke ɗaukin yi? Kuna da wani biki da kuka rasa wanni irin miya zaku dafa? Idan eh, ya kamata ku...
Hanya mafi sauƙi don hadda Nkwobi mai daɗi
Yawanci, ana amfani da kanwa don haɗa shi, amma za ku iya maye gurbinsa da abun da aka fi sani da ncha ko ngo wanda...
Kwadon Zogale.
An ce zogale yana taimakawa rage yawan sukari na jini kuma yana taimakawa rage matsalolin da suka shafi ciwon sukari. Hakanan yana taimaka rage...
Hanyoyi 5 da zaku sarrafa plantain inku don ci
Ina ma’abotan son cin plantain? Ga naku nan waɗannan su ne hanyoyi daban -daban na dafa plantain inku.
Plantain ba su da tsawon rai. Kafin...
YADDA AKE HADA LEMUN VIRGIN STRAWBERRY PINA COLADA
Wannan lemun haddiyar lemu ce wadda ake hada ta da strawberry,abarba,madaran kwakwa.Yana da saukin hadawa kuma yana da daddin sha.
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
Abarba mai...
YADDA AKE HADA CHOCOLATE MILK SHAKE
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
Kankara ( ice cubes)
Chocolate ice cream da vanilla ice cream ludayi daddaya
Madaran ruwa kofi daya
Sigar cokali biyu
Coco...
OREO MILKSHAKE
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
Kankara
Biskit in oreo guda takwas
Ice cream ludayi biyu
Siga cokali biyu
Madaran ruwa kofi daya
YADDA AKE HADA OREO MILKSHAKE
...
MATAKAI DA ZA’A BI WAJAN HADA FANKE(PUFF-PUFF)
Puff puff sananen abinci ne a kasar Nigeria, wadda yawanci za’a gan ana saidawa a hanya a kasar Nigeria.
Shi puff puff ya kasance abinci...
YADDA AKE HADA MIYAN CREAMY CHICKEN SOUP
Creamy chicken soup miya ne da yake da saukin hadawa ga daddi kuma baya bukatan kasha kudi domin hadasa.
Shi wannan miyan yana da daddin...
Yadda ake hadda miyan karas
Miyan karas, miya ne dake cike da dandano, kuma miya ne da idan kika gwada zaki so ki kara.
Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan...