YADDA AKE HADA DAMBUN KAZA { CHICKEN FLOSS}
Dambun kaza wanni hanya ne na sarafa kazan mu, ta yadda zamu ji daddin ta. Ayau zamu koya maku yadda ake hadda wannan dambun...
LEMUN ZOBO {ZOBO DRINK}
zobo wani abin sha ne mai dadi da ake sarrafa wa a gidajenmu cikin sauki, mu sha don nishadantuwa.
Sai dai, bayan ga sarrafa shi...
LEMUN KARAS
Kamar yadda Binciken kimiyya ya bayyana cewa, bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka...
YADDA AKE HADA MIYAN KAYAN LAMBU { VEGETABLE SAUCE}
Uwar gida da amarya ku tawo kuji, ba ko da yaushe zaku dinga hada miyan stew ba wasu lokutan a dinga haddawa da miyan...
Yadda Ake Hadda Milkshake In Strawberry Da Dabino
Iyayan itacen strawberry da kuma dabino suna da matukar amfani da muhimmanci ga lafiyar jikin mutum.
Shi Dabino na da tsohon tarihin da wasu 'ya'yan...
YADDA AKE HADDA MIYAN WAKE A SAWAKE {BEANS SOUP}
Shi de wannan miyan, anna bukatan wake wadda shine mafi muhimmaci wajan hada miyan yayyin da sauran abubuwa da za,a sa aciki zasu kara...
YADDA AKE HADDA GURASA BANDASHE
Gurasa sananen abinci ne a arewacin nijeriya wadda ake amfani da flawa wajan hadda ta kuma ake kwadata da kuli-kuli ko a ci shi...