Friday, December 9, 2022

YADDA AKE  HADA MIYAN CREAMY CHICKEN SOUP

0
Creamy chicken soup miya ne da  yake da saukin hadawa ga daddi kuma baya bukatan kasha kudi domin hadasa. Shi wannan miyan yana da daddin...

Yadda ake hadda miyan karas

0
Miyan karas, miya ne dake cike da dandano, kuma miya ne da idan kika gwada zaki so ki kara. Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan...

Yadda ake hada lemun pina colada

0
Ayau, zamu kawo maku yadda ake hadda lemu mai daddi da saukin haddawa.shi wannan lemun babu giya a ciki ko kadan kuma zamuyi amfanin...

YADDA AKE HADA GAS MEAT

0
Abubuwan bukata sune: Nama Albasa Bakin masoro Gishiri Kanunfari Kuli2, Ruwa kadan. Tafarnuwa Garin kuli-kuli Man gyada Garin yaji Yadda ake hada gas meat Zaki...

YADDA AKE KUNUN AYA 

0
  Aya ta kasance abu mai amfani ga lafiyar dan adam ta kasance tanada dandano mai gardi aya tana dauke da sinadadin magnesium,calcium da kuma...

Yadda ake Hadda Meat Potatoe Balls

0
Abubuwan Bukata Sune: Dankalin turawa Nikakken nama Attaruhu Thyme Curry Tafarnuwa Citta Sinadarin dandano Gishiri Man gyada Albasa Yadda Ake Hadawa Da farko zamu fere...

Yadda zamu yi haddin tafarnuwa da citta(Ginger & Garlic paste)

0
Hadin tafarnuwa da citta watto ginger and garlic paste hadi ne da keda amfani sosai wajan girki, wasu na amfani da waenan sinadaran kamshi...

Yadda Ake Hadda Faten Wake [Beans Porridge]

0
Amarya, uwargida kina fuskantan matsala wajan hadda faten wake? Toh wannan naki ne zamu koya maku yadda ake hadda faten wake hadadde. Shi faten wake...

YADDA AKE HADA LEMUN AYABA NA BANANA SMOOTHIE

0
Wannan lemun ana hadashi da ayaba ne kuma yana da daddi ga kuma kyau wajan gyara mana fata da kuma lafiyar jikin mu. Ayaba...

Mashed potatoes

0
Mashed potatoes abinci ne da yake da saukin hadawa kuma baya bukatan abubuwa hadawa masu yawa ko tsada, yawanci  abubuwan da ake hada shi...