Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano

0
  Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...

Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK

0
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.   News Point...

Shin wanni yanki ne ya dace ya samar da shugaban majalisar dattawa?

0
  Za a yi hasashen fitowar shugaban majalisar dattijai na majalisar wakilai ta 10 a kan wasu abubuwa da dama. Bayan zaben shugaban kasa da na...

ICAN Ta Karrama Yahaya Kansila Da lambar yabon girmamawa

0
Cibiyar Kula da Akantoci ta Najeriya (ICAN) ta karrama wani hamshakin attajiri kuma mai taimakon jama’a, Dakta Usman Yahaya Kansila, babban jami’in gudanarwa na...

Muhuyi Magaji Ya Karbi Naira Miliyan 5.7 Bayan Kotu Ta Tilastawa Gov. Ganduje

0
Korarren shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da biyansa kudi N5,713,891.22 daga asusun...

Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara

0
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...

Hanyoyin da za’a bi don samun gashi mai tsayi

0
  Abubuwa sun canza ba kamar da ba , an gano cewa kowa na iya samun dogon gashi idan har aka bi wadannan matakai: A...

YANZU YANZU: Yan Bindiga Sun Kai Hari Kauyen Nasarawa, Sun Sace Tsohon Mataimakin Gwamna

0
    An sace wani tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Ramhan Nansel, a wata...

Buhari Ya Kori Shugaban NIPC, Saratu Umar

0
A yammacin ranar Alhamis ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dakatar da nadin Hajiya Saratu Umar a matsayin babbar sakatariyar hukumar bunkasa zuba jari...

DA DUMI-DUMINSA: INEC ta tsayar da ranar zabe a Kebbi, Adamawa, da sauran zabuka...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu domin gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan...