Friday, May 3, 2024

Kotun Koli ta tabbatar da Rufa’i Hanga a matsayin zababben Sanata mai wakiltar Kano...

0
  Kotun kolin Najeriya, a ranar Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin zababben...

Yar Kasar Najeriya, Iyabo Masha Ta Zama Darakta Na Farko Na G-24

0
  Kungiyar gwamnatocin kasashe 24 mai kula da harkokin kudi da ci gaban kasa da kasa (G24) ta sanar da nadin Dr Iyabo Masha a...

Akpabio, Kalu, Barau da Wasu Sun Fara Fafatawar Shugabancin Majalisar Dattawa

0
Gabanin kaddamar da majalisar dokokin kasa karo na 10 a watan Yuni, wasu zababbun Sanatoci sun fara fafutukar neman shugabancin majalisar. Ana sa ran masu...

Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mutum akan Sa’in san zaben gwamna...

0
  Wani dan sanda da har yanzu ba a tantance ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...

Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP, Gwamnoni, Sanatoci Sun Shirya Gaggarumin Zanga-zanga...

0
Kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar PDP, Gwamnonin PDP, Sanatoci da dattawan jam’iyyar sun shirya wata gagarumar zanga-zanga zuwa ofishin INEC a yau Litinin, News...

A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba...

0
A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba da aiki da tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da...

Nigeria Decides 2023!

0
The much-anticipated 2023 General Elections are here! 2023 General Elections as scheduled by the Independent National Electoral Commission (INEC) to hold on Saturday, February 25,...

Nigeria Awaits: Next President!

0
  The long awaited "25th February 2023" is here. As Nigerians will decide who takes over from President Mohammadu Buhari. The tussle of power between Ahmed Bola...

Girgizar Kasa mai karfin awo 6.4 ya sake afkuwa a kudancin Turkiyya.

0
  Girgizar kasa mai karfin awo 6.4 ta afku a alamar kasar Turkiyya, makwanni bayan wata girgizar kasa da ta afku a yankin. A ranar...

Zanga-zanga ta barke a Jihar Ogun saboda karancin Naira, An Kona bankuna

0
A wani karo, zanga-zanga ta barke a jihar Ogun kan karancin naira, inda faifan bidiyo a yanar gizo ke nuna yadda aka kona bankuna...