Wata Jam’iyya Ta Janye Koken Ta kan Kalubalantar Nasaran Tinubu

0
  Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) ta gabatar da bukatar janye karar da ta shigar tana kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu,...

DA DUMI-DUMINSA: Gobara ta tashi a sansanin sojin sama dake Abuja

0
WUTA ta kone wasu sassa na sansanin sojojin saman Najeriya dake kan titin filin jirgin sama a babban birnin tarayya. Har yanzu dai ba a...

Tsohon Gwamnan Osun, Oyetola ya taya Adeleke murnar nasarar A Kotun Koli

0
  TSOHON gwamnan Osun, Adegboyega Oyetola ya amince da hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Talata wanda ya tabbatar da zaben Sanata Ademola...

Mutum Bakwai Sun Mutu Bayan Shan Shayi Da Aka Sa Kwaya A Wajen Daurin Auren A Kano

0
  Mutane 7 ne ake fargabar an kashe tare da kwantar da wasu da dama a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an...

Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sarkin Ilorin A Matsayin Shugaban BUK

0
An nada Sarkin Ilorin kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kwara, Mai martaba Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari CFR, a matsayin Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano.   News Point...

Shin wanni yanki ne ya dace ya samar da shugaban majalisar dattawa?

0
  Za a yi hasashen fitowar shugaban majalisar dattijai na majalisar wakilai ta 10 a kan wasu abubuwa da dama. Bayan zaben shugaban kasa da na...

ICAN Ta Karrama Yahaya Kansila Da lambar yabon girmamawa

0
Cibiyar Kula da Akantoci ta Najeriya (ICAN) ta karrama wani hamshakin attajiri kuma mai taimakon jama’a, Dakta Usman Yahaya Kansila, babban jami’in gudanarwa na...

Muhuyi Magaji Ya Karbi Naira Miliyan 5.7 Bayan Kotu Ta Tilastawa Gov. Ganduje

0
Korarren shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da biyansa kudi N5,713,891.22 daga asusun...

Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara

0
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...

Hanyoyin da za’a bi don samun gashi mai tsayi

0
  Abubuwa sun canza ba kamar da ba , an gano cewa kowa na iya samun dogon gashi idan har aka bi wadannan matakai: A...