Yajin aiki: ASUU za ta gana da gwamnatin tarayya a ranar Talata

0
  A yau Talata ne kungiyar malaman jami’o’i za ta gana da wakilan gwamnatin tarayya kan yajin aikin da ta dade tana yi. Da yake magana...

Yan Bindiga Sun Sace Kwamishina A Nasarawa

0
  Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Nasarawa, Yakubu Mohammed Lawal. An ce an sace Lawal ne daga gidansa da...

Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta cewa,an canza wa jahar Kaduna suna zuwa jahar Zazzau.

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta labarin da ake yadawa musamman a kafafen sadarwar zamani na ‘social media’ cewa an sauya sunan jihar daga Kaduna...

BAYAN BARAZANAR EL-RUFAI, JAMI’AR JIHAR KADUNA ZATA CIGABA DA ZAMAN KARATUN

0
  Hukumar gudanarwar Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta koma karatu karo na biyu na shekarar 2020/2021 ga sababbin dalibanta da tsofoffi, sama da watanni biyar...

ShirinTa’addanci: NBC na barazanar tsaurara takunkumi akan DSTV, NTA-Startimes, TSTV, Trust TV

0
Hukumar Yada Labarai ta Kasa (NBC) ta yi barazanar kakabawa gidajen Talabijin na Cable takunkumi kan fina-finan da suka shafi ‘yan fashi da kuma...

Yan bindiga sun kai hari a wani shingen rundunar sojoji da ke kusa da...

0
Wasu da ake zargin 'yan ta'adda ne sun kai hari a wani shingen binciken sojoji da ke kusa da Zuma Rock da ke kan...

An yanke wa Abdulmalik makashin Hanifa kisa bisa ratayawa.

0
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin Mai shari’a Usman Naabba ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mamallakin makarantar Noble children College,...

Yan uwan wayanda aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna...

0
Iyalan wadanda jirgin kasan ya rutsa da su sun yi tattaki zuwa ma'aikatar sufuri a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da ci gaba...

Akwai yuwuwar karin albashi 100% ga malaman jami’o’i da ke yajin aiki yayin da...

0
Alamu mai karfi na nuna cewa malaman jami’o’in da ke yajin aiki a karkashin kungiyar malaman jami’o’in za su samu karin albashin kashi 100,...

Tinubu Zai Bayyana Shettima a matsayin abokin takarar da A Abuja A Ranar Laraba

0
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu ya sake sanya ranar gabatar da Sanata Kashim Shettima a matsayin abokin...