Thursday, May 2, 2024

Tinubu ya nemi kuri’u a wurin daurin auren dan gwamnan Gombe

0
A ranar Asabar ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya yabawa yankin Arewa maso Gabas bisa gagarumin goyon...

Dan kasan China mai shekaru 47 ya kashe budurwansa yar kasan Nijeriya da...

0
 A safiyar yau ne mazauna jihar Kano suka wayi gari da labarin da ke tayar da hankali a zukatan jama’a da kuma yadda aka...

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, Ya sai fom na tsayawa takaran shugabancin Kasa

0
Jamm'iyar PDP a taron ta na majalisar zartarwa ta kasa da ta gudanar a Abuja da yammacin larabar da ta gabata, ta bayyana cewa...

Mai Martaba Sarkin Kano, Gwamna Ganduje, Sanata Shekarau, Da Sauransu Sun Halarci Sallar Jana’izar...

0
Mai Girma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje; Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da Sanata Ibrahim Shekarau na daga cikin dimbin musulmin...

Hukumar babban birnin tarayya ta kai samame a sansanonin baban bola a Abuja.

0
Domin magance munanan laifuka na babanbola a Abuja, hukumar babban birnin tarayya, FCTA, a ranar Talata, ta fara kwashe gidajen barkwanci, da Babanbola suka...

DA DUMI-DUMINSA: Yan ta’adda sun kai hari Polytechnic ta Jihar Filato, sun sace dalibai...

0
Ayau Alhamis ne wasu ‘yan ta’addan da aka fi sani da ‘yan bindiga suka kai hari harabar polytechnic ta jihar Filato, Barkin Ladi, inda...

Senegal Ta Doke Masar A Wasan AFCON Ta Karshe Na 2021 

0
Senegal ce  kasar da ta ci gasar cin kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Masar da bugun fanariti.  Wannan dai shi ne karon farko...

QISMUD-DA’AWA TA RUFE TARON TAFSIR NA RAMADAN DA TAKE KADDAMARWA A ABUJA.

0
Kungiyar Qismud-da'awa karkashin jagorancin Malama Halimatu Saeed ta rufe taron tafsir na watan Ramadan rana ta 23 sherkara 1443 da ya zo daidai da...

An kama sanata Ekweremadu da matarsa kan zargin yanka sassan jikin mutum

0
Yunkurin ceto rayuwar ‘yar su a jiya ya sa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu da matarsa, Beatrice Nwanneka, a tsare a birnin...

0
Wani babban abokin ango a unguwar Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso a jahar Kano ya sace kayan aure na amaryar da kudinsu ya...