The Nigerian Airforce reshuffles and appoints new chiefs.

0
The Chief of the Air Staff , Air Marshal Oladayo Amao has approved the immediate appointment and redeployment of new Branch Chiefs, Air Officers...

Barazanar China: Majalisar Dattawan Amurka ta kada kuri’ar amincewa da Sweden, Finland ta shiga...

0
  Majalisar dattawan Amurka ta kada kuri'ar amincewa da gagarumin rinjaye na amincewa da shigar kasashen Finland da Sweden cikin kungiyar tsaro ta NATO a...

Mbappe baya bukatar Neymar a Kungiyar, PSG ta bukace shi da ya tafi

0
PSG ta fadawa daya daga cikin fitattun ’yan wasa Neymar Jr. cewa zai iya barin kulob din a bazara. A cewar RMC Sport, babban yaron...

Kungiyar Yahya Bello sun caccaki zaben Ahmad Bola Tinubu.

0
Kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa Yahaya Bello ta caccaki fitowar Bola Tinubu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress.   Sun...

A zaben fidda gwanin shugaban kasa da aka kammala a Abuja Laraba, Bola Tinubu,...

0
Bayan kwashe tsawon watanni ana tafka ta’asar dawaki a tsakanin jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki, a ranar Laraba ne aka ayyana tsohon gwamnan jihar...

HAJJIN 2022: Hukumar Jin Dadin Alhazai ta FCT ta gayyaci maniyyata zuwa sansanin Hajji.

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta FCT za ta fara zango na 2022 masu niyyar zuwa sansanin Hajji na dindindin, wanda ke Bassan Jiwa, kusa...

Shugaban Majalisar Dattawa Abdullahi Yahaya ya canja sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.

0
Sanata Yahaya Abdullahi, shugaban majalisar dattawa, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar PDP a jihar Kebbi. Mai baiwa Abdullahi shawara kan...

Kotu ta bawa EFCC umarnin tsare Okorocha bisa zargin almundahanar N2.9bn

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan Imo Sanata Rochas Okorocha a hannun hukumar yaki da masu...

An samu barkewar tashin hankali a dei-dei tsakanin ‘yan babura,da yayi sanadiyar mutuwar wasu...

0
Wani hadarin babur da ya afku a garin Dei-Dei da ke unguwar da ke kusa da babbar hanyar Kubwa a Abuja , ya haifar...

An ayyana jahar Gombe a matsayin jahar da tafi lafiya da kwanciyar hankali a...

0
Tsaro: Har ila yau, Jihar Gombe ce mafi aminci a Najeriya Jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) ta kasance jiha...