Friday, November 8, 2024

Tsohon dan wasan Super Eagles Tijjani Babangida ya tsira daga hatsarin mota, inda ya...

0
Innanulillahi wa inna laihi rajiun Tsohon dan wasan Super Eagles Tijjani Babangida ya tsira daga hatsarin mota, inda ya rasa dan uwansa.   Allah yayiwa Dan uwa...

Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock

0
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...

Dan wasan Ghana Gyan ya yi ritaya daga kwallon kafa

0
Dan wasan Ghana Asamoah Gyan wanda mai rike da tarihin zira kwallaye fiye da kowa  ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan...

Chelsea za ta karbi bakuncin Real Madrid, Man City za ta karbi bakuncin Bayern...

0
CHELSEA za ta kara da Real Madrid mai rike da kofin gasar zakarun Turai a wasan kusa da na karshe.   Pep Guardiola zai kara da...

Michael Mmoh Mai ruwan Najeriya Da Amurka Tauraron Dan Wasan Tennis Ya Sami Tikitin...

0
  Dan wasan tennis Mai ruwan Najeriya da Amurka mai shekaru 25 a duniya, Michael Mmoh yana cikin mafarki bayan ya tsallake zuwa zagaye na...

Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...

0
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya. Morocco ta zama tawaga...

Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen

0
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen. Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...

Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa

0
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022. Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Stay connected

65,033FansLike
163,299FollowersFollow
1,971FollowersFollow
27,500SubscribersSubscribe
- Advertisement -

Recent Posts