An bukaci gwamnatin tarayya da kada ta hana tuka babura

0
Shugaban kungiyar All okada  Union Forum na karamar hukumar Gwagwalada da ke babban birnin tarayya Abuja, Malam Kabir Dahiru, ya roki gwamnatin tarayya da kada...

‘Yan sanda sun fatattaki ‘yan ta’adda a Katsina, sun kwato dabbobi

0
Ana fargabar an kashe ‘yan ta’adda da dama tare da raunata wasu da dama bayan da wata tawagar jami’an ‘yan sanda suka dakile harin...

Buhari Ya Kaddamar da Majalisar kawo karshen Maleriya a Abuja

0
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Najeriya a fadar shugaban kasa...

Yajin aiki: ASUU za ta gana da gwamnatin tarayya a ranar Talata

0
  A yau Talata ne kungiyar malaman jami’o’i za ta gana da wakilan gwamnatin tarayya kan yajin aikin da ta dade tana yi. Da yake magana...

Yan Bindiga Sun Sace Kwamishina A Nasarawa

0
  Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Nasarawa, Yakubu Mohammed Lawal. An ce an sace Lawal ne daga gidansa da...

Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta cewa,an canza wa jahar Kaduna suna zuwa jahar Zazzau.

0
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta labarin da ake yadawa musamman a kafafen sadarwar zamani na ‘social media’ cewa an sauya sunan jihar daga Kaduna...

BAYAN BARAZANAR EL-RUFAI, JAMI’AR JIHAR KADUNA ZATA CIGABA DA ZAMAN KARATUN

0
  Hukumar gudanarwar Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta koma karatu karo na biyu na shekarar 2020/2021 ga sababbin dalibanta da tsofoffi, sama da watanni biyar...

ShirinTa’addanci: NBC na barazanar tsaurara takunkumi akan DSTV, NTA-Startimes, TSTV, Trust TV

0
Hukumar Yada Labarai ta Kasa (NBC) ta yi barazanar kakabawa gidajen Talabijin na Cable takunkumi kan fina-finan da suka shafi ‘yan fashi da kuma...

Yan bindiga sun kai hari a wani shingen rundunar sojoji da ke kusa da...

0
Wasu da ake zargin 'yan ta'adda ne sun kai hari a wani shingen binciken sojoji da ke kusa da Zuma Rock da ke kan...

An yanke wa Abdulmalik makashin Hanifa kisa bisa ratayawa.

0
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin Mai shari’a Usman Naabba ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani mamallakin makarantar Noble children College,...