Friday, May 17, 2024

Uwargidan Abba kyari ta yanke jiki ta fadi a cikin kotu yayin da kotu...

0
Uwargidan mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari, a yau Litinin ta fadi a babban kotun tarayya da ke Abuja. Ramatu Yakubu Kyari...

Zababben shugaban kasa ya yi ganawar sirri da Betara

0
A ranar Talata ne dan takarar shugaban kasa a majalisar wakilai ta 10, Muktar Betara, ya yi wata ganawar sirri da zababben shugaban kasa,...

OHINOYI NA AL’UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA

0
OHINOYI NA AL'UMMAR IBIRA YA KWANTA DAMA Rahotanni sun bayyana cewa a safiyar yau ne, Allah ya yi wa Sarkin Al'ummar Ibira (Ohinoyi of...

Ministan babban birnin tarrayya ya kamu da cutan korona

0
Ministan Babban Birnin Tarayya, Malam Muhammad Musa Bello, ya sanar da cewa ya kamu da cutar ta COVID-19.  Bello ya bayyana hakan ne a wani...

Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani

0
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Majalisar Wakilai ta fara bincikan Ma’aikatar Aikin Gona kan N18.6bn da ake zargin an...

0
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da asusun gwamnati ta fara bincike kan Naira biliyan 18.6 da ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya ta...

Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai

0
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...

Gwamnonin APC Sunyi Zaman Sirri, Ganduje Zai Iya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar

0
A yammacin ranar Laraba ne gwamnonin jam’iyyar APC suka gudanar da taro a bayan fage, domin tattaunawa kan halin da jam’iyyar ke ciki, bayan murabus...