Gwamnonin APC Sunyi Zaman Sirri, Ganduje Zai Iya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar

0
A yammacin ranar Laraba ne gwamnonin jam’iyyar APC suka gudanar da taro a bayan fage, domin tattaunawa kan halin da jam’iyyar ke ciki, bayan murabus...

Karin Farashin Man Fetur: Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta umurci Malamai su yi aiki sau...

0
Kungiyar malaman kwalejojin ilimi (COEASU) ta umurci mambobin kungiyar su rika zuwa aiki sau biyu a mako sakamakon karin farashin man fetur da ake...

Gwamnan Kano Ya Nada Jarumi AlMustapha A Matsayin ES Na Hukumar Tace Fina-Finai, Da...

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya nada jarumin Kannywood, Abba AlMustapha a matsayin babban sakataren...

Wata Budurwa Yar Kasar Norway Ta Zo Najeriya, Ta Auri Dan Banga A Jihar...

0
Wani mamba na rundunar yan banga Isah Hamma Joda, ya auri Diana Maria Lugunborg, ‘yar kasar Norway a jihar Adamawa, a karshen makon nan. An ce...

Yan Kasuwar Mai Sun Daidaita Fafunarsu Yayyin Da Farashin Man Fetur Ya Kai N617/Lita

0
An daga farashin famfon na Premium Motor Spirit, wanda aka fi sani da man fetur daga N537/litta zuwa Naira 617/lita a wasu gidajen mai...

Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 22.79

0
Kididdigar Farashin Mabukaci NIGERIA (CPI) ya tashi zuwa kashi 22.79% a watan Yuni daga kashi 22.41% da aka sake canza sheka a watan Mayun...

Yanzu Yanzu: Kyari Ya Zama Shugaban APC Na Kasa

0
  Sanata Abubakar Kyari, mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa (Arewa) ya zama shugaban riko na jam’iyyar ta kasa. Hakan ya biyo bayan murabus din Sanata...

Adamu ya ajiye mukaminsa na shugaban jam’iyyar APC

0
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya,kamar yadda muka samu rahoto.   Majiya mai tushe ta tabbatar...

Gwamnatin Katsina Ta Kafa Kwamitin Binciken Kisan Hakimin Kauye Da ‘Yan Bindiga Suka Yi

0
  Gwamnatin Katsina ta kafa wani kwamiti da zai binciki kisan hakimin kauyen Dabaibayawa da ke karamar hukumar Batagarawa a jihar. Isah Miqdad, mai taimaka wa...

An tabbatar da mutuwar mutum daya,yayin da aka samu barkewar cutar diphtheria a Abuja.

0
An tabbatar da barkewar cutar diphtheria a Abuja, cutar diphtheria mai saurin kisa a ta yi sanadiyyar mutuwar wani yaro dan shekara hudu cikin...