Adamu ya ajiye mukaminsa na shugaban jam’iyyar APC
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya,kamar yadda muka samu rahoto.
Majiya mai tushe ta tabbatar...
Gwamnatin Katsina Ta Kafa Kwamitin Binciken Kisan Hakimin Kauye Da ‘Yan Bindiga Suka Yi
Gwamnatin Katsina ta kafa wani kwamiti da zai binciki kisan hakimin kauyen Dabaibayawa da ke karamar hukumar Batagarawa a jihar.
Isah Miqdad, mai taimaka wa...
An tabbatar da mutuwar mutum daya,yayin da aka samu barkewar cutar diphtheria a Abuja.
An tabbatar da barkewar cutar diphtheria a Abuja, cutar diphtheria mai saurin kisa a ta yi sanadiyyar mutuwar wani yaro dan shekara hudu cikin...
Da dumi-dumin ta;An samu gagarumin ambaliyar ruwan sama a Trademore Estate da ke Lugbe.
Yayin da aka farka safiyar yau Juma’a da ruwan sama mai karfi a cikin Abuja da kewayen ta,an samu rahotannin cewa wasu wuraren ruwan...
Za Mu Sake Binciken Baddakalar Bidiyon Dalar Ganduje – Muhuyi Ya Sha Alwashi
Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Barista Muhuyi Magajin Rimin-Gado, ya sha alwashin sake bude binciken...
Dan wasan Ghana Gyan ya yi ritaya daga kwallon kafa
Dan wasan Ghana Asamoah Gyan wanda mai rike da tarihin zira kwallaye fiye da kowa ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa.
Dan wasan...
RMAFC Ta Musanta Batun Karawa Tinubu, Shattima, Gwamnoni Da Sauransu Albashi
Hukumar tattara kudaden shiga da raba kudaden shiga da kuma kasafin kudi (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da...
Tinubu Ya Amince da Sake Bude Iyaka Domin Shigo da Motoci
Daraktan Sufuri na Ma’aikatar Sufuri, Ibrahim Musa, a jiya, ya bayyana cewa Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da sake bude kan iyakar Seme...
Mukaddashin sufeton yan sanda Egbetokun Ya kama aiki a Hedikwatar Rundunar
Mukaddashin Sufeto Janar na ‘yan sanda, Kayode Egbetokun a ranar Laraba ya fara aiki a hedikwatar rundunar da ke Abuja.
Idan dai za a iya...
Ku Bayyana Kadarorinku Yanzu, Gwamnan Kano Ya Fadawa Kwamishinonin
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya umurci daukacin wadanda aka nada na kwamishinoni 19 da...












