Sunday, April 28, 2024

An Cafke wasu matasa biyu da suka kware wajen satan kudade daga kwastomomin Bankin...

0
Rundunar ‘yan sanda ta Zone 2 a jihar Legas ta tabbatar da cafke wasu ‘yan kungiyar asiri guda biyu da ke da alaka da...

A Yammacin Jiya Talata Ne Mahajjatan Farko Daga Najeriya Su Ka Sauka A Sakkwato.

0
A jiya ne hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta fara jigilar alhazan Najeriya 426 daga kasar Saudiyya zuwa Najeriya Mahajjatan wadanda akasari alhazan jihar Sokoto...

An tabbatar da mutuwar mutum daya,yayin da aka samu barkewar cutar diphtheria a Abuja.

0
An tabbatar da barkewar cutar diphtheria a Abuja, cutar diphtheria mai saurin kisa a ta yi sanadiyyar mutuwar wani yaro dan shekara hudu cikin...

Wani Otal mai hawa hudu da ake ginawa a sansanin Dape Life Camp Abuja...

0
Wani gini mai hawa hudu na wani otal da ke Dape, Life Camp, Abuja ya rufta da tarko sama da mutane 20. An ce...

matakin daidaita kudaden shiga da kuma karkatar da kudaden shiga zuwa hukumar tattara kudaden...

0
Sakataren din-din-din na hukumar babban birnin tarayya Abuja, Mista Adesola Olusade, ya ce matakin daidaita kudaden shiga da kuma karkatar da kudaden shiga zuwa...

Hukumomin daban-daban sun sha alwashin daukan matakan da suka dace a yankin Trademore Estate...

0
Kwanaki biyu bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ta rutsa da gidaje akalla 116 a gundumar Lugbe, An  ayyana yankin Trademore Estate a matsayin...

Yayin da aka ci gaba da kai aikin agaji zuwa trademore da ke Lugbe,...

0
Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka fara tun da sanyin safiyar Juma'a a Abuja, ya sake yin barna a babbar kasuwar hada-hadar...

Ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta ƙi amincewa da shirin da ake yi na ƙara...

0
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC ta ƙi amincewa da shirin da ake yi na ƙara kuɗin wutar lantarki da kaso 40% nan da 1 ga...

Hukumar tsaro na farin kaya ta yi gargadi game da kai hare-hare a lokutan...

0
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya - DSS ta ce 'yan ta'adda na shirin kai hare-hare a wuraren ibada da wuraren wasannin yara...

Ko a jiki na game da sake dawo da binciken bidiyon dala:In ji Ganduje.

0
Tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na ci gaba da...