Jawabin Shugaba Bola Tinubu ga ƴan Najeriya
`Yan uwana `yan Nigeria!
Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na...
Sakataren Ma’aikatar Lafiya da Muhalli ya umurci cibiyoyin lafiya na FCT da su kula...
Sakataren Ma’aikatar Lafiya da Muhalli na Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA), Dokta Adedolapo Fasawe ya ce Ms Greatness Olorunfemi ta rasu kafin ta kai...
Bayan Barazanar Raba Jiha: An Yi Zaman Sulhu Tsakanin Atiku Da Kauran Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata ya zauna da dan takarar kujerar shugaban kasan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, a...
Wata babbar Mota ta murkushe motoci hudu a kan hanyar Keffi zuwa Abuja.
Babbar mota trailer ta murkushe wasu motoci hudu kusa da gadar Karu a kan babbar hanyar Abuja zuwa Nyanya Keffi a ranar Lahadi.Hatsarin ya...
Darakta Janar na hukumar kula da Asibitoci a Abuja yayi alkawarin inganta Asibitoci a...
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta bayyana shirin sake gyara babban asibitin Kuje domin inganta ababen more rayuwa da inganta harkokin kiwon...
Mutuwar Adegoke:Kotu ta yankewa Adedoyin hukuncin kisa ta hanyar rataya.
9Babbar kotun jihar Osun ta samu fitaccen mai otel din, Dokta Ramon Adedoyin da laifin kashe Timothy Adegoke, tsohon dalibin digiri na biyu a...
Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...
Tinubu ya nemi kuri’u a wurin daurin auren dan gwamnan Gombe
A ranar Asabar ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya yabawa yankin Arewa maso Gabas bisa gagarumin goyon...
Buhari Ya Kaddamar da Majalisar kawo karshen Maleriya a Abuja
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Najeriya a fadar shugaban kasa...
Kayyattatun hotunan bikin Dan marigayi sarkin Kano ado bayero wadda ya auri mata biyu...
Mustapha Ado Bayero, matashin dan marigayi Sarkin Kano, Alhaji Abdullahi Ado Bayero, ya auri mata biyu a rana guda.
Ga wasu kayyatattun hotunan bikin:












