Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...
Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya.
Morocco ta zama tawaga...
Gwaje-gwajen kiwon lafiya guda hudu da yakamata masu shirin yin aure suyi kafin...
Aure alkawari ne na rayuwa wanda yakamata a dauki shi da mahimmanci. Lokacin da masoya suka yi aure ba tare da sanin yanayin lafiyarsu...
Kyawawan Salon dinkin atamfa na Mata A 2022
Kwalliyar zamani na yau zamu tattauna ne kan salon Kwalliyar dinkin matan Hausawa. Daya daga cikin kayan da matan Afirka da Najeriya ke...
Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29
Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa.
Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...
Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...
Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...
Hukumar NALDA ta ba da tabbacin cewa kasar ba zata fuskanci karancin abinci...
Hukumar bunkasa filayen noma ta kasa NALDA ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa kasar ba za ta fuskanci matsalar karancin abinci ba a shekara...
Gwamnatin ta biya kungiyar ASUU cikakken albashin watan Nuwamba 2022.
Malaman da ke karkashin kungiyar malaman jami’o’i sun karbi cikakken albashi na watan Nuwamba 2022, kamar yadda aka ruwaito.
An kuma tattaro cewa bashin watanni...
Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022.
Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...