Yan ta’adda sun kai hari a sansanin soji da ke Wawa a karamar hukumar...

0
Wani sansanin sojojin Najeriya da ke zama wurin tsare daruruwan wadanda ake zargi da aikata ta'addanci da ke fuskantar shari'a ta musamman an kai...

Yan Najeriya guda biyar da suka kafa bankuna a kasar Nijeriya

0
  Babban bankin Najeriya ya bayyana cewa bangaren banki ya kunshi bankunan kasuwanci 21 Wadannan bankuna mallakin hazikan ‘yan Najeriya ne wadanda suka yi kaurin...

Babban Bankin Najeriya ta sanar da cewa zata canja zuwa anfani da sabbin kudi...

0
Shugaban Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, a yau Laraba, ya bayyana cewa, ana shirin kaddamar da sabbin takardun kudi na Naira nan...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Allah Zai Zabar mana Shugaban Najeriya Na Gaba, Oba Na Benin Ya Gayawa Atiku

0
Oba na Benin, Oba Ewuare II, a ranar Asabar, ya shaidawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party, Alhaji Abubakar Atiku, cewa...

Dan tsohon shugaban majalisar dattawa ya mutu a shekaru 51 bayan ya sha fama...

0
  Tsohon shugaban majalisar dattijai, David Mark, ya tabbatar da mutuwar dansa na farko, Tunde, kuma ya bayyana yadda Biochemist in ya mutu bayan ya...

Buhari ya kori shugaban hukumar NDDC, ya amince da sabon tsarin mulki

0
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya kori Effiong Akwa, shugaban hukumar ci gaban yankin Neja-Delta . A wata sanarwa da Patricia Deworitshe, daraktar yada labarai ta...

Nigeria @ 62, Gombe @ 26: ‘Duk da kalubalen da ake fuskanta a yanzu,...

0
  Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce duk da kalubalen da Najeriya ke fuskanta, akwai abubuwa da yawa da za a yi biki, “musamman kasancewar...

Juyin Mulki: Sojojin Burkina Faso sun hambarar da Paul Henri Damiba

0
Kaftin din sojojin Burkina Faso Ibrahim Traore ya sanar a daren jiya Juma'a cewa sojojin kasar sun kwace mulki tare da hambarar da shugaban...

2023: Rashin ganin Tinubu ya haifar da firgici a tsakanin magoya bayansa

0
Sa'o'i saba'in da biyu da fara yakin neman zaben 2023 a hukumance, dan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, Bola Tinubu ya...