Kotun Koli Ta Kori Ƙarar da Jam’iyyar ADC Ta Shigar Kan Gwamna Inuwa Yahaya
...Yayin Da Kotun Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Da PDP Ta Shigar
Kotun Ƙoli ta yi watsi da ɗaukaka ƙarar da Jam'iyyar ADC da ɗan takaranta...
Gwamna Jihar Gombe ya ziyarci ministan kasafin kudi da tsare- tsare na Gwamnatin Tarayya
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Ziyarci Ministan Kasafin Kudi Da Tsare- Tsare na Ƙasa Don Ƙarfafa Alaƙa Tsakanin Jihar Gombe Da Gwamnatin Tarayya .
Daga Gombe
Yunusa...
DA DUMI-DUMI:Sarkin kano Sunusi Muhammad Sunusi 11 shine halastacce Sarki a Jihar kano.
DA DUMI-DUMI
Gwamnan Kano ya tabbatar da nadin Khalifa Muhammadu Sanusi II a matsayin Gwamnan Kano, ya ba tsoffin sarakuna Sa'o'i 48 su fice da...
Kufara duban jinjirin watan Ramadan – Sarkin musulmai
Fadar sarkin musulmi ta sanar da yau Asabar a matsayin 1 ga watan Rajab, na shekarar 1445, bayan hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sanarwar...
Gombe Police Parades 23 Suspects Over Various Offenses
Gombe Police Parades 23 Suspects Over Various Offense
By Yunusa Isa, Gombe
The Nigeria Police Force Gombe State Command has arrested 23 suspects over various offenses...
Governor Mutfwang as its candidate for the governorship election
Supreme Court: Plateau
The Court of Appeal had anchored its decision sacking the governor on the alleged failure of the PDP to comply with an...
Lambar Yabo Na Jaridar The Sun: Gwamna Inuwa Ya Sake Zama Gwarzon Shekara
Lambar Yabo Na Jaridar The Sun: Gwamna Inuwa Ya Sake Zama Gwarzon Shekar
Makwanni biyu bayan ya lashe lambar yabo ta Gwarzon Gwamna a Fagen...
Yadda ta wakana a ziyarar Gwamnan jihar Gombe fadar Shugaban Ƙasa dake...
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya jaddada goyon bayan sa akan batun kafa 'yan sandan Jihohi a...
Abinda Yasa Na Cire Naira Miliyan 585 Daga Asusun Gwamnati Zuwa Asusuna-Beta Edu
Ministar Jin Kai Da Kawar Da Fatara Da Bala'i a Nijeriya Mrs Betta Edu
Har yanzu dai ba a ga karshen badakalar cin hanci da...
Gwamnan kano ya bawa Sarki Sanusi takaddar shedar zamansa sarki,Sannan yayi martani ...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce sun bi dukkan ƙa'idojin da suka dace wajen soke dokar masarautun jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne...