Hanyoyin da zamu bi Wajan Tabbatar da lebe Mai Danshi Da Lafiyar
Guguwar iskar sanyi na Harmattan iska ce mai sanyi da kura, wadda ke kadawa a yankin yammacin Afirka. Abin da ya faru shi ne,...
YADDA ZAMU KULA DA GASHINMU A LOKACIN SANYI
Sau dayawa mata da dama suna fama da larura na gyaran gashi musamman idan sanyi yazo, kama daga masu gashi mai tsayi,marasa tsayi masu...
Kurakurai Guda 5 Da Za Su Iya lallata Fatar mutum
Shin kun damu da dalilin da yasa fatar jikin ku take yadda take, bayan amfani da samfurin kula da fata masu kyau? Akwai lokutan...
Abubuwa 5 da zuma ke iya yi wa fata
zuma wani abu ne mai daɗi, mai siffar ruwan zinare ana samun sa ne daga ƙudan zuma da wasu kwari masu alaƙa da su,...
Abinci 10 Da Za Su Amfana Fata
Fata yana bukatar kulawa mai yawa idan har Mutum na son ganin sakamako mai kyau a fatan sa. Wannan shine dalilin da ya sa...
TARIHIN ABAYA DA KUMA KASANCEWARTA TUFAFIN KWALLIYA NA MATA.
Abaya wata doguwar rigace wacce akasari tanada saukin sakawa kuma ana iya sakata akan tufafi yau da kullum,abaya tufafi ne da yake rufe jiki...
GYALE ABUN KWALLIYA NA ZAMANI A KASAR NIGERIA
Gyale bawai kawai kaya bane, ya kasance abun kwalliya na musamman, A arewacin Nigeria gyale ya kasance abu mai muhimmanci cikin siffan fita na...