Thursday, January 27, 2022

YADDA ZAMU KULA DA GASHINMU A LOKACIN SANYI

0
Sau dayawa mata da dama suna fama da larura na gyaran gashi musamman idan sanyi yazo, kama daga masu gashi mai tsayi,marasa tsayi masu...

Abinci 10 Da Za Su Amfana Fata

0
Fata yana bukatar kulawa mai yawa idan har Mutum na son ganin sakamako mai kyau a fatan sa. Wannan shine dalilin da ya sa...

Abubuwa 5 da zuma ke iya yi wa fata

0
 zuma wani abu ne mai daɗi, mai siffar ruwan zinare ana samun sa ne daga ƙudan zuma da wasu kwari masu alaƙa da su,...

 Kurakurai Guda 5 Da Za Su Iya lallata Fatar mutum

0
  Shin kun damu da dalilin da yasa fatar jikin ku take yadda take, bayan amfani da  samfurin kula da fata masu kyau? Akwai lokutan...

Amfanin man kadanya guda 10 ga Fatar jikin mu

0
Man kadanya watto  Shea butter yana da fa'idodi masu yawa ga fata.  Ana samun man kadanya  ne daga ’ya’yan itacen kadanya da ake nomawa a...

Hanyoyin da zamu bi Wajan Tabbatar da lebe Mai Danshi Da Lafiyar

0
Guguwar iskar sanyi na Harmattan iska ce mai sanyi da kura, wadda ke kadawa a yankin yammacin Afirka.  Abin da ya faru shi ne,...

Mata mu kula:Shin ko kunsan cewa rashin aske gashin gaba bayan al’ada yana jawo...

0
Kakannin mu da iyayenmu ba su iya zama da mu su tattauna akan gashin da ke al’auranmu, amma zamu iya cewa muna godiya ga...

HANYOYIN DA ZAMU BI WAJEN CIRE WARIN BAKI

0
 Abune da zamubi mafi sauki wajen inganta numfashin da muke shaka, tare da inganta hakoranmu da kuma karawa dasorinmu lafiya da karko. Warin baki...