Gombe Govt Upskills 144 Master Crafts To Man Muhammadu Buhari Industrial Park
Gombe Govt Upskillst 144 Master Crafts To Man Muhammadu Buhari Industrial Park
By Yunusa Isa, Gombe.
The Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills...
2027: Ba zan yi takara da Tinubu ba, in ji Wike
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Ezenwo Nyesom Wike, ya bayyana a ranar Juma’a cewa ba zai yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu...
Ilimi Mai zurfi: Gwamna Inuwa Yahaya Ya Kafa Kwamitin Da Zai Nazarci Rahotannin Kwamitocin...
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya amince da kafa kwamitin da zai nazarci shawarwari da rahotannin da Kwamitocin Ziyarar Manyan Makarantun Jihar...
Za a kama masu tayar da hankali, a gurfanar da su gaban kotu...
An samu tashin hankali a birnin Kano a ranar Juma'a yayin da magoya bayan jam'iyyar New Nigeria People's Party da na APC suka sha...
An kashe ‘yan Sanda biyu,yayin da aka kai hari kan ayarin motocin Gwamna Mala...
Wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne sun ƙaddamar da harin kwanton ɓauna kan ayarin gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a...
ZA A KADDAMAR DA BIKIN FINA-FINAN ZUMA NA 2023 KARO NA 13 A ABUJA...
Mai girma ministar ma’aikatar kula da babban birnin tarayya (FCTA) Dr. Mariya Mahmoud ta yaba da hadin gwiwar da ake yi tsakanin babban...
Hajj 2024: FCTA ta sanya ranar 27 ga Disamba don yin rijistar maniyyata.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a kasar Saudiyya, hukumar gudanarwar babban birnin tarayyar Najeriya ta sanya ranar...
Hukumar babban birnin tarayya za ta karfafa kasuwan Pantaker a Abuja.
Gwamnatin Tarayyar Babban Birnin Tarayya tana neman daidaita ayyukan kasuwanni a cikin babban birnin kasar, yayin da take shirin kafa cibiyar kasuwancin Pantaker mai...
Da dumi-dumi;Kungiyar kwadago ta dakatar da yajin aikin da ta fara a jiya Litinin.
Majalisar zartarwa ta kasa, NEC, taron kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, da kungiyar kwadago.
Majalisar dokokin Najeriya, TUC, ta dakatar da yajin aikin da take...