Saturday, June 22, 2024

Yan sandan yankin Kabusa sun kashe wani dan fashi da makami,yayin da sauran suka...

0
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi nasarar fatattakar ‘yan fashi da makami a garin Kabusa da ke wajen babban birnin...

An kama wasu ma’aikatan POS masu aiki ba bisa ka’ida ba a Abuja.

0
A ranar Juma’ar da ta gabata ne a Abuja,jami’an tsaro ta kama jami’an ‘yan kasuwa 47 da suka rataye a kan tituna da sauran...

DA DUMI DUMIN TA:Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da kara kwanaki goma don...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da tsawaita wa'adin kwanaki 10 na musayar kudade zuwa sabbin takardun kudi. Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ne...

Naja’atu Mohammed tsohuwar Darakta a Jam’iyyar APC ta caccaki tsohuwar jam’iyyarta yayin da aka...

0
Tsohuwar Darakta a kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fice daga tsohuwar...

Hukumar ICPC ta sake kama tsohon magatakardar JAMB Dibu Ojerinde

0
  Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC) sun sake kama Dibu Ojerinde, tsohuwar magatakardar hukumar shirya jarabawar shiga jami’a...

Jerin shugabannin kasar masu kankantan shekaru a duniya

0
    Jerin sunayen shugabanin mafi karancin shekaru a duniya ya kunshi manyan matasan shugabannin da ke mulkin kasarsu tun suna kanana.   Wasu daga cikin waɗannan shugabannin...

Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...

0
  Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...

An tsince yarinya ‘yar shekaru 13 a Maiduguri,yayin da ta bace a Kano.

0
Wata yarinya ‘yar shekara 13 da ta bace makonni biyu da suka gabata a Kaduna amma an tsince ta a jahar Borno. An gano yarinyar...

DA DUMI DUMIN TA;Gwamna A.A Sule na jahar Nasarawa, ya rasa dan sa Alhaji...

0
Gwamnan Jihar Nasarawa, Engr Abdullahi A. Sule ya yi rashin dansa, Alhaji Hassan AA Sule da safiyar Juma’a ta yau. An tattaro cewa Hassan ya...

‘Yan fashi sun kashe mutane uku tare da sayar da motocinsu wa kamfanin kasar...

0
Wani da ake zargin dan fashi da makami, Williams Abiodun, a ranar Laraba, ya bayyana yadda ‘yan kungiyarsa suka kashe wadanda suka mutu tare...

Stay connected

65,033FansLike
163,299FollowersFollow
1,971FollowersFollow
27,500SubscribersSubscribe
- Advertisement -

Recent Posts