A bisa dalilin rashin tsaro,Gwamnati za ta takaita aikin POS a Abuja.
Tare da fargabar kai hare-hare da sauran ayyukan muggan laifuka, Gwamnatin ta umurci ma’aikatan Point of Sales (PoS) da su takaita ayyukansu zuwa wuraren...
Federal High Court Dismisses PDP’s Forgery Allegation Against Governor Inuwa.
The Federal High Court sitting in Abuja, on Tuesday, struck out a case instituted before it by the the opposition Peoples Democratic Party, PDP,...
Hukumar ba da agajin gaggawa ta yi taron karawa juna sani.
Babban Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Tarayya, FEMA, Dr Abbas Idriss ya bayyana cewa inganta iya aiki abu ne mai...
Ayarin motocin Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya auku a wani gagarumin hadarin mota.
Mutane da dama da suka hada da ‘yan majalisar dokokin jihar Binuwai biyu sun jikkata a lokacin da ayarin motocin gwamnan jihar Samuel Ortom...
An yi garkuwa da wani sarki mai daraja ta biyu da iyalen sa a...
Harkar ta'addanci ya sake kunno kai a jihar Taraba bayan sace wasu 'yan uwa 8 na wani basarake mai daraja ta biyu a jihar.
An...
CBN ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su ki Ansan Tsofaffin Naira Daga Bankunan
An gaya wa ‘yan Najeriya da su yi watsi da tsohon takardun Naira daga bankuna.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wannan umarni ga...
Gwamnan babban bankin Najeriya a yau ya ke ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana ganawa da gwamnan babban bankin kasa Godwin Emefiele a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Taron na ranar Alhamis shi ne...
Bom ya jikkata wasu a taron gangami na Jam’iyyar APC a filin Ojukwu da...
Mutane 3 ne suka jikkata sakamakon wasu bama-bamai biyu da ake zargin sun tarwatsa taron gangamin jam’iyyar APC a filin wasa na Rumu-Woji, da...
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar ECOWAS a ranar Talata sun gargadi Najeriya game da...
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar ECOWAS a ranar Talata sun gargadi Najeriya game da tashe-tashen hankula a babban zaben kasar na bana.
Yayin da Majalisar...
Gwamnoni sun gayyaci Emefiele kan sake fasalin Naira
Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, kan manufar cire kudi da kuma sake fasalin kudin Naira.
Kungiyar...