Wednesday, May 1, 2024

Twitter ta yi shiru kan korar ma’aikatan a Afirka

0
Tsoffin ma’aikatan Twitter da ke Ghana sun ce kamfanin ya yi shiru kan duk wata tattaunawa da lauyoyinsu bayan da aka kore su  daga...

Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi

0
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...

MATAIMAKI NA MUSAMMAN GA TSOHON SHUGABAN KASA, YA RAGARGAJI RARARA

0
Jim kadan bayan sakin wasu bayanai da Fitaccen Mawaki Malam Dauda Kahutu Rarara, da dama 'yan Najeriya, musamman daga nan Arewa, sun yi masa...

Da Dumi-Dumin sa.Shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jahar Anambra ya kwanta dama.

0
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar Anambra, Nnamdi Okafor ya rasu. Kafin rasuwarsa, Okafor, wanda aka fi sani da Akajiugo...

BABBAN KOTUN TARAYYA DA KE ABUJA TA BAI WA MATAIMAKIN KWAMISHINAN YAN SANDA ABBA...

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin mataimakin kwamishinan ‘yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari. A ranar Alhamis ne mai shari’a...

Yanzu-yanzu: Buhari ya bukaci majalisar dattawa ta amince da su biya bashi da ake binsa...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman majalisar dattawa ta amince da biyan bashin da ake bin sa.   An gabatar da bukatar da shugaba Buhari ya...

A yayin yunkurin karfafawa Abuja ta kai ga cimma daidaiton kudaden shiga.

0
Haraji da yawa: Abuja ta kai ga cimma daidaiton kudaden shiga, yunkurin karfafawa  Daidaita Harajin Shiga: Abuja ta samu gagarumin ci gaba yayin da Ministan...

Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati

0
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...