Tuesday, March 21, 2023

Ina Son wadda zasu gaji mulki su cigaba da Yakin Da Cin Hanci Da Rashawa  –...

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna fatansa na ganin harsashin da gwamnatinsa ta kafa a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa...

Mutane 17 Sun Mutu, Uku Sun Raunata A Hadarin Mota A Kano

0
    A kalla mutane 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu sannan wasu uku suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a kauyen Yaura...

Duk da Umarnin da Gwamnan Gombe ya bayar, ‘Yan Sanda sun ki wargaza wuraren...

0
Duk da umarnin da gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayar na a gaggauta rusa duk wuraren binciken jami’an tsaro a jihar, binciken...

Gombe APC Campaign council Raises Alarm Over Smear Plot.

0
13th March, 2023 Gombe APC campaign council raises alarm over smear plot It has come to the attention of the Gombe State APC Campaign Council that...

Dage zabe na iya shafar fara kidayar 2023 – NPC

0
Fara kidayar gidaje da yawan jama'a na kasa na shekarar 2023 da aka shirya tun a ranar 29 ga watan Maris mai yuwuwa dage...

Mai Martaba Sarkin Kano, Gwamna Ganduje, Sanata Shekarau, Da Sauransu Sun Halarci Sallar Jana’izar...

0
Mai Girma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje; Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da Sanata Ibrahim Shekarau na daga cikin dimbin musulmin...

Yayin da Sabbin kudade suka kara wahala ‘yan Najeriya na jiran Shugaba Buhari ya...

0
Kin amincewa da tsofaffin N500 da N1,000 da aka yi a jiya ya kara tabarbare sakamakon kin karbar kudaden da bankunan suka yi ba...

Rashin Tsaro:An Rarrabawa ‘yan Sandan Yankin Abuja Na’urorin Aiki na Zamani.

0
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta raba na'urori daban-daban ga jami'an tsaro da ke aiki a yankin, da nufin karfafa yaki da rashin bin...

Da dumi-dumin ta Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zaben Gwamnoni da ‘yan...

0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha da aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Maris...

An yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya kan zurfafa Ilimin Dijital a tsakanin Matan...

0
An yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya kan zurfafa Ilimin Dijital a tsakanin Matan Afirka da 'Yan Mata An bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta...