An kashe ‘yan Sanda biyu,yayin da aka kai hari kan ayarin motocin Gwamna Mala...

0
Wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne sun ƙaddamar da harin kwanton ɓauna kan ayarin gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a...

ZA A KADDAMAR DA BIKIN FINA-FINAN ZUMA NA 2023 KARO NA 13 A ABUJA...

0
Mai girma ministar ma’aikatar kula da babban birnin tarayya (FCTA) Dr. Mariya Mahmoud ta yaba da hadin gwiwar da ake yi tsakanin babban...

Hajj 2024: FCTA ta sanya ranar 27 ga Disamba don yin rijistar maniyyata.

0
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a kasar Saudiyya, hukumar gudanarwar babban birnin tarayyar Najeriya ta sanya ranar...

Hukumar babban birnin tarayya za ta karfafa kasuwan Pantaker a Abuja.

0
Gwamnatin Tarayyar Babban Birnin Tarayya tana neman daidaita ayyukan kasuwanni a cikin babban birnin kasar,  yayin da take shirin kafa cibiyar kasuwancin Pantaker mai...

Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dr. Mariya Mahmud,ta yabawa Daraktocin da suka yi...

0
Hukumar babban birnin tarayya FCTA ta sha alwashin cewa ba za ta taba kyale daukacin tsofaffin ma'aikatan da suka yi ritaya ba, ganin cewa...

Kungiyar JUAC ta garkame kofofin shiga FCTA da FCDA .

0
Yayin da yajin aikin gama gari da kungiyar kwadago ta kira ya shiga rana ta biyu, kungiyar FCTA/FCDA Labour, da hadin gwiwar kungiyar Action...

Da dumi-dumi;Kungiyar kwadago ta dakatar da yajin aikin da ta fara a jiya Litinin.

0
Majalisar zartarwa ta kasa, NEC, taron kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, da kungiyar kwadago. Majalisar dokokin Najeriya, TUC, ta dakatar da yajin aikin da take...

An kaddamar da wasan kwallon kafa na hukumomi shida da ke Abuja.

0
Gudanar da Sashen Kula da Cigaban Ƙasa na Babban Birnin Tarayya, na neman baiwa ma'aikatar kyakkyawar rayuwa. Daraktan Sashen, TPL Mukhtar Galadima, ne ya bayyana...

Kotu ta dakatar da sayar da Shoprite da sauran kaddarorin ta da ke ...

0
Wata babbar kotu a babban birnin tarayya, ta hana Novare Investment Ltd, masu manyan kantuna a Najeriya sayar da kadarorin su a Najeriya. Mai shari’a...