Hukumar Hajji ta yi kira ga maniyyata da su cika kudaden su.
Mahajjatan da suka yi tanadin ajiya don gudanar da aikin hajjin mai zuwa a hukumar jin dadin alhazai ta babban birnin tarayya,da su cika...
An kai farmaki dajin Pasali da Kuje inda aka rushe maboyar yan ta’adda.
A yau Laraba ne jami’an hukumar babban birnin tarayya Abuja suka kai samame a wani dajin Pasali da ke kan hanyar Kuje zuwa Gwagwalada...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Asibitin Da Ke Da Ma’aikata Biyu
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Choice Clinic...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a Doha da yammacin Asabar ta yau,domin halartar...
A ziyararsa ta hudu a shekarar 2023, shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a daren Asabar ya isa Doha, babban birnin kasar...
IN MEMORY OF ABDULHAMID HASSAN BABA (1940-2021)
My father was a wonderful father with a great personality and character. His gentleness and generosity was what made him different. I’ve never seen...
Kotu Ta Ba da belin Emefiele akan N20m
An bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kan kudi naira miliyan 20.
Sharadin belin ya hada da gabatar da wanda...
Juyin Mulki: Sojojin Burkina Faso sun hambarar da Paul Henri Damiba
Kaftin din sojojin Burkina Faso Ibrahim Traore ya sanar a daren jiya Juma'a cewa sojojin kasar sun kwace mulki tare da hambarar da shugaban...
LAWAN AND APKABIO LOSE OUT AS INEC PUBLISHES CANDIDATES LIST.
The All Progressives Congress may not have candidates for the Yobe North and Akwa Ibom North West Senatorial Districts in the 2023 elections because...
Jam’iyyar PDP ta jihar Zamfara ta tayar da kura, inda ta zargi APC na...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara ta koka kan shirin da gwamnati mai mulki ke yi na muzgunawa tare da kame mambobinta.
Idan ba a manta...
Yana da babban hazaka – Jay-Jay Okocha ya bayyana dan wasan da yake so
Fitaccen dan wasan Najeriya, Austin Jay-Jay Okocha ya zabi Jude Bellingham na Borussia Dortmund a matsayin dan wasan da yake matukar so a gasar...














