Monday, December 4, 2023

Rundunar Yan Sanda A Jihar Gombe Za Ta Buɗe Sabon Ofis A Wuro Biriji

0
Rundunar Yan Sanda A Jihar Gombe Za Ta Buɗe Sabon Ofis A Wuro Biriji Daga Yunusa Isa, Gombe Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Gombe CP Hayatu Usman,...

CP Hayatu Usman Ya Buƙaci Haɗin Kan Gombawa Don Yaƙi Da Ɓata Gari

0
CP Hayatu Usman Ya Buƙaci Haɗin Kan Gombawa Don Yaƙi Da Ɓata Gari Daga Yunusa Isa, Gombe Sabon kwamishinan ‘yan sandan Jihar Gombe CP Hayatu Usman,...

Gombe Govt Upskills 144 Master Crafts To Man Muhammadu Buhari Industrial Park

0
Gombe Govt Upskillst 144 Master Crafts To Man Muhammadu Buhari Industrial Park By Yunusa Isa, Gombe. The Innovation Development and Effectiveness in the Acquisition of Skills...

2027: Ba zan yi takara da Tinubu ba, in ji Wike

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Ezenwo Nyesom Wike, ya bayyana a ranar Juma’a cewa ba zai yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu...

Ilimi Mai zurfi: Gwamna Inuwa Yahaya Ya Kafa Kwamitin Da Zai Nazarci Rahotannin Kwamitocin...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya amince da kafa kwamitin da zai nazarci shawarwari da rahotannin da Kwamitocin Ziyarar Manyan Makarantun Jihar...

Za a kama masu tayar da hankali, a gurfanar da su gaban kotu...

0
An samu tashin hankali a birnin Kano a ranar Juma'a yayin da magoya bayan jam'iyyar New Nigeria People's Party da na APC suka sha...

An kashe ‘yan Sanda biyu,yayin da aka kai hari kan ayarin motocin Gwamna Mala...

0
Wasu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne sun ƙaddamar da harin kwanton ɓauna kan ayarin gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a...

ZA A KADDAMAR DA BIKIN FINA-FINAN ZUMA NA 2023 KARO NA 13 A ABUJA...

0
Mai girma ministar ma’aikatar kula da babban birnin tarayya (FCTA) Dr. Mariya Mahmoud ta yaba da hadin gwiwar da ake yi tsakanin babban...

Hajj 2024: FCTA ta sanya ranar 27 ga Disamba don yin rijistar maniyyata.

0
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da aikin Hajjin bana na shekarar 2024 a kasar Saudiyya, hukumar gudanarwar babban birnin tarayyar Najeriya ta sanya ranar...