Monday, December 4, 2023

Shugaba muhammadu Buhari ya kaddamar da kasuwar sabon gari da kuma hanyoyi a zaria.

0
A yau ne jumu'a 21 ga watan janairu 2022 shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da bukin bude babbar kasuwar zamani da kuma hanyoyi a...

Daya daga cikin mata biyu masu ciki da aka yi garkuwa da su a...

0
Daya daga cikin mata masu ciki da harin jirgin kasan Abuja zuwa kaduna ya ritsa da su a ranar 28.ga watan maris da ya...

Matar Yusuf Buhari, Zahra ta kamala karatunta da first class a fannin Kimiyyar Gine-gine

0
Matar dan shugaba Buhari, Yusuf Buhari,  watto Zahra Bayero, ta kammala karatun digiri na farko a fannin Architectural Science a jami'ar kasar Birtaniya. Surukarta,...

HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7.

0
SANARWA HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7. Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Abuja, za ta...

Alhaji Hassan Marafa Danbaba is Dead

0
Alas! we regret to annouce the passing of Alhaji Hassan marafa Danbaba, The Magajin garin sokoto who died in kaduna today, saturday the 12th...

 Ranakun da aka Kirkiro Jihohi 36 A  kasar Nijeriya.

0
  Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.   Ga su nan.   Jihar Abia.   An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan...

Ina Fatan In Ga Dana Wata Rana Inji Mai Shekaru 82 Mahaifin Wadda...

0
Hamshakin attajirin dan kasuwa mai shekaru 82, kuma tsohon shugaban First Bank PLC da UBA, Alhaji Umaru Abdul Mutallab, ya ce yana fatan ganin...

Fitacciyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta rasu tana da shekaru 92 a duniya

0
Lata Mangeshkar fittaciya ce ta waƙar Hindi, tayi waƙoƙi sama da 5,000 wakokin cikin fina-finai sama da 1,000. Shahararriyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar, wadda ta...

JIRGIN AZMAN YA KAMA DA WUTA A JEDDAH

0
Hukumar binciken hadurra, AIB, ta tabbatar da afkuwar kama wuta da jirgin na Azman yayi inda ta ce lamarin ya faru ne a filin...

Hadaddiyar Daular Larabawa Ta Bayyana Makokin Kwanaki 40 Yayin Da Shugaban Kasa Ya Mutu

0
Kamfanin dillancin labarai na kasar WAM ya ruwaito haka a safiyar Juma’a."Ma'aikatar Harkokin Shugaban Kasa ta yi ta'aziyya ga mutanen Hadaddiyar Daular Larabawa da...