DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Kano ta maida Sanusi Lamido Sanusi bisa karagar Sarautar Kano.
Daga Fiddausi Umar Aliyu
Wata majiya mai tushe ta tabbatar wa da LEADERSHIP cewar an dawo da Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano.
Wannan...
An rushe sarakunan jihar Kano
Majalisar dokokin jihar Kano Amince inda ta rushe sarakuna biyar baki daya a jihar.
Hakan na nuni da cewar yanzu haka babu sarki a jihar...
Yadda ta wakana a ziyarar Gwamnan jihar Gombe fadar Shugaban Ƙasa dake...
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya jaddada goyon bayan sa akan batun kafa 'yan sandan Jihohi a...
Har yanzu ana zaman dari-dari a kasuwar banex plaza dake Abuja.
Da yake mayar da martani game da lamarin a ranar Talata, kakakin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya, Manjo-Janar Onyema Nwachukwu, ya bayyana cewa an...
Kotu tayi umarnin A like sammaci A kofar gidan fitacciyar yar siyasar jihar kano...
Babbar kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a Shahuci Kano, karkashin jgaorancin mai shari’a Malam Abdu Abdullahi Wayya, ta bada umarnin ayi sammacin...
PRESS STATEMENT: GOV. LAWAL FLAGS OFF DISTRIBUTION OF TONNES OF ASSORTED COMMODITIES TO VULNERABLE...
PRESS STATEMENT: GOV. LAWAL FLAGS OFF DISTRIBUTION OF TONNES OF ASSORTED COMMODITIES TO VULNERABLE HOUSEHOLDS IN ZAMFAR
Governor Dauda Lawal has flagged off the distribution...
Yadda aka Ƙaddamar da baje Kolin Kasuwancin cikin Gida na Arewa maso Gabas karo...
Daga Yunusa Isah kumo
An Ƙaddamar Da Baje Kolin Kasuwancin Cikin Gida Na Arewa Maso Gabas Karo Na 15 A Bauchi
...Inda Gombe Ta Buɗe Rumfarta,...
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar Da Shirin ASSEP don haɓaka Ilimi da Sana’o’i
Daga Yunusa Isah kumo
Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima Da Gwamna Inuwa Da Sauran Shugabannin Arewa Maso Gabas Sun Ƙaddamar Da Shirin ASSEP Don Haɓaka Ilimi...
Mataimakin Shugaban kasa da kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas a yau, wajen ƙaddamar da...
Daga Yunusa Isah kumo
Gwamnan Gombe Ya bi Sahun Mataimakin Shugaban Ƙasa Da Sauran Gwamnonin Arewa Maso Gabas Wajen Ƙaddamar da Sabon Gidan Gwamnatin Jihar...
Gwamnan Gombe ya bi sahun Ƙungiyar gwamnonin Arewa maso Gabas inda suke Taro karo...
Gwamna Inuwa Yahaya Yana Halartar Taron Ƙungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas Karo Na Goma A Bauchi
Daga Yunusa Isah kumo
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya...