Ayarin motocin Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya auku a wani gagarumin hadarin mota.

0
Mutane da dama da suka hada da ‘yan majalisar dokokin jihar Binuwai biyu sun jikkata a lokacin da ayarin motocin gwamnan jihar Samuel Ortom...

An yi garkuwa da wani sarki mai daraja ta biyu da iyalen sa a...

0
 Harkar ta'addanci ya sake kunno kai a jihar Taraba bayan sace wasu 'yan uwa 8 na wani basarake mai daraja ta biyu a jihar.  An...

CBN ta Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su ki Ansan Tsofaffin Naira Daga Bankunan

0
An gaya wa ‘yan Najeriya da su yi watsi da tsohon takardun Naira daga bankuna.  Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wannan umarni ga...

Gwamnan babban bankin Najeriya a yau ya ke ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana ganawa da gwamnan babban bankin kasa Godwin Emefiele a fadar shugaban kasa dake Abuja. Taron na ranar Alhamis shi ne...

Bom ya jikkata wasu a taron gangami na Jam’iyyar APC a filin Ojukwu da...

0
Mutane 3 ne suka jikkata sakamakon wasu bama-bamai biyu da ake zargin sun tarwatsa taron gangamin jam’iyyar APC a filin wasa na Rumu-Woji, da...

Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar ECOWAS a ranar Talata sun gargadi Najeriya game da...

0
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar ECOWAS a ranar Talata sun gargadi Najeriya game da tashe-tashen hankula a babban zaben kasar na bana. Yayin da Majalisar...

Gwamnoni sun gayyaci Emefiele kan sake fasalin Naira

0
  Gwamnonin jihohin kasar nan 36 sun gayyaci gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, kan manufar cire kudi da kuma sake fasalin kudin Naira. Kungiyar...

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU za ta gudanar da taron gaggawa a yau Laraba.

0
Ministan Kwadago, Samar da Samar da Aikin yi, Dakta Chris Ngige, a ranar Talata, ya ce rashin gaskiya a bangaren shugabancin kungiyar malaman jami’o’i...

Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga mutum biyu tare da baje maboyar...

0
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce dakarun Operation Forest Sanity sun kashe wasu ‘yan bindiga biyu tare da fatattakar wasu maboya a karamar hukumar Chikun...

Nigeria Remembered her falling heroes today the 15th of January 2023.

0
The 2023 Armed Forces Remembrance Day Celebrations held at the National Arcade, Abuja on Sunday. The President, Major General Muhammadu Buhari (retd.), who arrived the...