A 23year old Nigerian who lured in an American citizen to Nigeria was arrested...
Vonapolouis Moss, an American citizen was rescued by the Kwara State Command of the Nigerian police in Ilorin, the state capital, after being allegedly...
Jama’a Sun Yi Gangami a Jahar Zamfara Domin Tarbar Dan Takarar Gwamnan a karkashin...
Kotun Daukaka Kara Ta Dawo Da Dauda Lawal A Matsayin Dan Takarar Gwamnan Jihar Zamfara A PDP
Dr Lawal ya ce hukuncin na daukacin al’ummar...
Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya na jahar Gombe ya kaddamar da yakin neman zaben sa...
Tun daga ranar 10 ga watan Disamba, 2022, guguwar siyasar jihar Gombe ta dauki sabon salo a lokacin da Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya kuma...
Shahararren dan kwallon kafa na Brazil pele ya mutu yana da shekaru 82 a...
Shahararren dan kwallon Brazil Pele ya rasu yana da shekaru 82 a duniya
Pele, wanda aka cire masa ciwon hanji a bara, ya rasu ne...
An Saki Tsohon Minista Ikira Aliyu Bilbis Daga Gidan Yari
An saki tsohon ministan yada labarai, Alhaji Ikra Aliyu Bilbis daga gidan yari. Naija News ta ruwaito cewa an damke jigo na jam’iyyar PDP...
Gwamnatin Buhari Ta Bude Gadar Neja ta Biyu Na Tsawon Kwanaki 30
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta ce za a bude gadar Neja ta biyu na tsawon wata guda.
Naija News ta rahoto cewa Ministan Ayyuka...
Da Duminsa: Jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki ya rasu
Rahotanni da ke fitowa a safiyar ranar Alhamis sun tabbatar da cewa jakadan Najeriya a kasar Spain, Demola Seriki, ya rasu. Naija News ta...
Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya.
Morocco ta zama tawaga...
An kaddamar da yakin neman zabe Gwamna Inuwa Yahaya na jahar Gombe,a karkashin jam’iyyar...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ji dadin yadda jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta APC za ta yi nasara a babban zabe...
Yan bindiga sun kashe mutane uku a jahar Gombe tare da lalata anfanin gona.
Akalla mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai ranar Alhamis a kauyukan Amtawalam da Pobawure na karamar...












