MUHIMMAN ABINCI DA YAKAMATA MU BAWA YARANMU DOMIN KAIFIN KWAKWALWA
Abincin dake kara kaifin basira a al'adance musamman a kasashenmu na hausa bamu cika baiwa yaranmu abinci da suke kara kaifin basira ba,iyaye sun...
MUHIMMANCIN ALLURAN RIGAKAFI GA YARA KANANA
Alluran rigakafi sunada matukar muhimmanci ga rayuwar yara kanana domin kuwa a wannan lokacin basuda wata wadatar wani garkuwar jiki da zai kare su...
AMFANIN SANIN ABOKAN YARAN KU.
'Ya'ya suna daya daga cikin abu mai muhimmanci da suke wanzar da farin ciki acikin iyali ko zuri'a,samunsu na daya daga cikin rahmar Allah...