Nasara ta Allah CE gwamna Dauda lawal

0
Da duminsa: Kotun koli ta tabbatar da zaben Dauda Lawal a matsayin zababben gwamnan jihar Zamfara. Mai shari’a Emmanuel Agim wanda ya karanta hukuncin Sannan...

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tura sunan Murtala Garo domin mataimakin gwamna a Kano

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tura sunan Murtala Garo domin mataimakin gwamna a Kano   Daga wakilin mu Ghaddafi Isyaku Muhammad   Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf,...

“Ba ni da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya'”- Tinubu

0
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba shi da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya daga Abuja. Mai bai wa shugaban kasar...

Zaɓen Ƙananan Hukumomi: Gwamnan Gombe Ya Taya Sabbin Zaɓaɓɓun Chiyamomi Da Kansiloli Murna

0
Zaɓen Ƙananan Hukumomi: Gwamnan Gombe Ya Taya Sabbin Zaɓaɓɓun Chiyamomi Da Kansiloli Murna   Daga Yunusa Isah kumo Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ya taya...

Da Dumi Dumi — KOTU TA BA ‘YAN TAKARA DAMAR SAUYA JAM’IYYA GABAN...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke wasu jadawali da Yanayin Zaɓe Mai Zaman Kanta ta akwatin INEC ta fitar da babban zaɓen...

Shugaban kasa ya soke shirinsa na yi wa ƴan ƙasa jawabin ranar Dimukuraɗiyya June...

0
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya soke shirin yin jawabin ranar Dimukuraɗiyya na bana da zai gudanar a kafafen yaɗa labarai a yau Alhamis. Tun farko...

Kotin Koli Ta Tabbatar Da Zaben Gwamnan Legas.

0
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Kawo Ƙarshen Shari’ar Sanwo-Olu Da Rhodes-Vivour Kotun kolin kasar ta fara yanke hukunci kan rigingimun gwamnonin da suka taso daga zaben...

Yanzu- Yanzu kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Abba a matsayin zababben Gwamna

0
Kotun Koli Ta Tabbatar Abba Kabir Yusuf A Matsayin Zababben Gwamnan Kano Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf na jami’yyar NNPP a matsayin...

BREAKING: The Supreme Court affirms election

0
BREAKING: The Supreme Court affirms election of Dauda Lawal as the duly elected Governor of Zamfara state. BREAKING: The Supreme Court affirms election of Dauda...

Nan Ba Da Daɗewa Ba Za Mu Sanya Ranar Zaɓen Ƙananan Hukumomi – Gwamnan...

0
Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa nan ba da daɗewa ba gwamnatinsa za ta tsaida ranar da za a gudanar da...